@mcalfalaila: Gaisuwa Da Jajajentawa Gamakusantan Shugaba Baba Buhari Bakidaya Fatanmu Allah Ya gafarta masa, Ameen #mcalfalaila #ubancharabu #laujendodo

Mc Alfalaila
Mc Alfalaila
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 July 2025 15:57:52 GMT
641402
52663
809
2263

Music

Download

Comments

abdol614
AAJEGA👗CLOTHING :
babu abinda yayi bamuyafewa Buhari anzalumine
2025-07-22 17:30:42
6
user61740951663211
ma'aruf isah mada :
malo mutumi na
2025-07-22 21:41:17
6
anas.mrd313
Anas mrd313 :
Allah yayiwa Buhari sakamako irin sakamako da shi buharin yayiwa yan Nijeriya
2025-07-23 12:13:54
7
ukasha674
Ukasha Marna :
bafa zamu yafewa Buhari ba wlh
2025-07-22 21:38:12
8
drmusabumarshehu69
@DrMus'abUmarShehu :
One of my favorite comedians, ina ka shigane kwana dayawa 👏
2025-07-22 22:55:39
7
suhailat002
suhailat002 :
Kar amanta adingaiwa annabi salati
2025-07-23 12:43:35
21
hotoro07
INNO💚🦅 :
Inayinka brother 😂😂😂😂😂😂😂😂
2025-07-22 19:23:05
5
a_qadeer021
A, QADEER :
wlh MC inda ba Dan grnmunekaiva dana chema Dan shegiya😡
2025-07-22 19:59:53
5
23hula
caps seller :
kuɗin Nigeria da aka sata a karkashin mulkin sa bamu yafe ba
2025-08-05 21:15:08
4
meyashi1
Meyashi :
wai ahaka yan sokoto nefa masu lakurawa
2025-07-24 00:03:19
3
turakinsamarioflagos
turakin samari of lagos :
Allah yajikan dattijon Arziki Allah yayafemana
2025-08-05 20:05:54
2
bellofashion1
Bello Fashion Boutique :
munyi missing naka uban charabu
2025-07-25 00:20:33
3
fatimazubairu125
fatimazubairu125 :
alfa Laila sarki sarki ne wlh 🥰🥰🥰
2025-07-22 21:40:03
5
abu.fulani23
@abu fulani :
dakyau
2025-08-15 15:35:44
3
aliyumgidado
Aliyu Muhammad gidado🇳🇬🇳🇪 :
Wandayazo Diba comment yamin like
2025-07-23 13:58:36
2
1.1.19996
1.1.1999 :
Wlh gsky ne Allah yajikan baba
2025-07-23 06:15:27
3
faisalkano01
Faisal_kano01.........🇳🇬 :
kar a manta a dinga yawaita yi wa annabi salati a kullum ....s a w اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه
2025-08-08 23:45:14
4
amah___jazzy1
Amah🦅🦅🦅 :
Allahu akbar 🤲🤲🤲
2025-07-22 22:03:32
3
basher7110
BASHAR :
Mudai Munyafe Duk Wanda Zai Mutu Yadaɗe Baimutuba
2025-07-29 09:06:57
2
godsfavoriteman
godsfavoriteman :
Suyi arresting dinai 😳
2025-07-23 23:43:09
3
08062268358user2
haddabi umar :
slm
2025-07-22 20:29:31
3
muazu.mohammed4
maazu Mohammed Sokoto :
mashlha
2025-09-03 22:18:18
1
aliyusani80
Aliyu Sani558 :
Gaskiya arewacin Nigeria antara hegun daqîqai. Mutum yazo ya zalunceku sannan kuzo Kuna cewa wai mutumin kirki ne bayan mutuwarshi?? Wlh azz@lumi buha
2025-07-28 07:30:29
2
sarauniya.scent
sarauniya scent :
kafadi gaskiya 😂
2025-08-29 22:03:55
1
hamisu.7
Hamisu Abdulkadir :
Allah ubangiji yajikan baba bahari darahama
2025-07-23 16:31:16
3
To see more videos from user @mcalfalaila, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About