@maidariyatech: Codes masu mahimmanci da duk me amfani da MTN ya kamata ya san su. #hausatech

Maidariya tech
Maidariya tech
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 July 2025 17:01:27 GMT
630722
41163
231
4793

Music

Download

Comments

mansurnasir87
mansurnasir87 :
dun Allah yaya na zan iya samun number ka
2025-07-23 12:53:42
5
sheyhee01
sheyhee01 :
Nasama nawa layin inason yin welcome back ya zandebe
2025-07-23 20:06:12
5
abubakarzmrn
Abubakarzmrn :
*123*7# indan zakacire fa?
2025-07-27 22:45:37
3
tkjxbxrplvdjij
Kahleefa dan sarki 09139110995 :
barka ldan anazaramaka kuɗi kulinfa
2025-07-26 19:41:31
2
00875322775da
MUH'D :
Allah ya Kara basira kaman kasan Ina bukata number code
2025-07-23 22:54:46
4
kabirufalalu717
kabiru Falalu :
Don Allah,layin matata Amsa mata input PUK don Allah ya zanyi saboda kashin layin ya bata
2025-07-25 10:31:39
1
dauda.yakubu22
King Dawuot🤴 :
watarana mahaifiyar ka zata tambayeka 2k zaka turamata 2m duk wanda yakesan hakan yai comments da insha'allah
2025-07-23 16:31:04
5
0fficialmamanyasmeen
zainab Ibrahim Hudu :
Allah ya biyaka yau nafara ganin post dinka
2025-07-29 10:03:17
1
user3694975784582
bashar :
slm dan uwa Barka da wuni. inada tambaya? akan layi na na MTN idan ankira ni bata Zuwa anman ni idan na kira zataje
2025-07-22 22:33:56
3
user9854995613111
user9854995613111 :
thank you very much sir
2025-07-24 13:42:57
2
abdulrasheedsani04
Abdulrasheed04 :
todan Allah yazaka dakile yadda,akerararmaka data sosai
2025-07-24 22:41:50
1
officialhamzasyk
HAMZA SANI :
pls na itel
2025-07-31 17:00:45
2
captain4721
Aliyu ismaila :
wannan lamarin yayi
2025-07-27 23:13:56
1
agwada222
agwada222 :
Dan Allah yaya zanyi namanta date of birth dina BVN
2025-07-24 09:42:50
1
user6288294988748
sadik A magaci👈 :
Masha Allah
2025-07-30 05:29:54
1
special00nz
special :
follow
2025-07-24 22:36:31
1
abdulkadirabubak615come
abdulkadirabubak105 :
Masha Allah
2025-07-29 21:23:49
1
musajajaye76
Musajajaye :
good
2025-07-30 06:11:20
1
bello.sabiu6
Bello Sabi'u.   :
Idan kaji dadi kayima annabi salati s a w 🙏🙏🙏
2025-07-28 22:02:53
9
ibrahim.usman335
Ibrahim Usman335 :
to idan zain ne ta yaya canceling Call forwarding
2025-07-25 08:10:02
1
mouser673
mouserauwal :
*888#
2025-07-29 14:31:27
1
zakialeeyou
anas muhmmed :
a
2025-07-31 00:16:38
1
mai_lolo_na_ka_magana_
Mai_lolo_na_ka_magana_ :
Dan Allah ya zaka yi mtn su daina baka bashi
2025-07-26 23:25:37
1
abdulkadirmustapha32
Abdulkadir Mustapha :
Tayaya zakai disabled na ##21#
2025-07-24 22:35:55
1
fagge80
user373539141929 :
masha allah
2025-07-23 23:37:17
1
To see more videos from user @maidariyatech, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About