Abu daya y rage miki shine suturtu jikin ki shine kawai y rage Wlhy
2025-07-23 07:42:04
83
ADK :
Wallahi on first viewing i thought that was Sheikh Gadon Kaya
2025-07-23 14:46:02
9
fky1764 :
allah sarki kijidadi mahaifi
2025-09-21 21:42:35
0
mum Hanan :
Masha Allah laila
2025-09-12 07:42:05
0
Fati Toure :
Allah ya kawo kasuwa
2025-07-23 14:23:28
2
halimaminkail1 :
Allah ka bamu arziqan da zamu kyautatawa mahaifanmu amin
2025-07-26 20:14:41
4
MMNveils& kitchen utensils :
Allah ya ja da kwanansa
2025-07-23 08:12:34
4
queen lelency :
Allah yaja kwana daddyn mu my namesake
2025-07-25 19:24:04
2
AUNTYN YARA⚡⭐ :
Allah ya qaramaashi tsawan Rai Mai albarka👏👏👏
2025-07-23 05:51:06
6
gimbiya :
Allah ya Kara Mishi lafiya da Nisan kwanan
2025-09-02 16:37:02
1
S commish 😍😍 :
wannan ae tunibu ne😂😂
2025-08-27 19:30:13
1
ummu Bilal :
Masha Allah abin ban shaawa, Allah yayi mana arziqi iyayenmu suji dadi
2025-07-23 20:46:08
11
Ibrahim_Muhammad206 :
Kamar Kumbo Kamar kayanta, Dattijon Arziki ya haifi Yar arziki. Allah ya sakama da alkhairi, gobema ka haifo mana wasu Baba🥰🥰🥰
2025-07-25 18:30:56
8
Laylas collection🎀 :
Masha Allah
2025-08-16 15:14:32
1
Jamila Bako :
Allah sarki just remembered my da Laila Allah ya jikan shi,continue making ur father happy Allah ya baki lada
2025-07-23 08:32:58
5
Zahra sale yakubu :
Wayyo Allah Ya ji kan iyayenmu 😭😭😭yasa aljannah makoma
2025-08-10 15:53:09
1
SIYAMA ORPHANAGE FOUNDATION :
Allah sarki abin birgewa hajia🥰
2025-07-31 06:51:42
1
mamancy :
Wallahi kina da kirki komai kin hada saura abu daya shine rashin suturta jiki da zaki daure kiringaa suturta jiki da kingama dacewa duniya da lahira Allah yasa mudace ftn alkhairi 🙏
2025-08-13 11:22:08
2
SHUAIBU AUWAL :
Allah ya karama baba lfy
2025-08-04 08:47:54
1
hadizaibrahim90 :
kema allah ya baki naki yaran masu albarka🤲
2025-07-23 13:16:04
1
kifiyaganka_GM :
we are playing for you and your honorable husband for the good good you all are doing Allah yasa kuranu da iyaye lafiya ma walahi you are my hero ma
2025-07-23 08:27:06
1
dan_hausa03 :
Allah sarki Allah muma ka nuna mana munyiwa fahaifan mu haka
2025-07-26 18:27:31
6
user3570012298253 :
ya Allah ka budawa wannan baiwartaka ka faranta mata kamar yadda take farantawa marayu
2025-07-23 15:49:32
8
Matar Apapa 🥰❤️🤍 :
masha Allah
2025-07-25 10:09:37
1
Zainab Bashir :
Allah ya qarama rayuwarki albarka hajiya laila kina birgeni gaki ga mahaifinki allah yasa kigama dasu Lafayette
2025-07-28 07:22:37
1
To see more videos from user @lailah.ali.uthman, please go to the Tikwm
homepage.