@bin_adam_sautussunna: #sheikhul_islam_malam_jafar_rahimahullah #sakonninmanzonallah #daawatussunnah #bin_adam_yaron_sunnah

BIN ADAM☝️🇳🇬✨
BIN ADAM☝️🇳🇬✨
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 23 July 2025 14:15:45 GMT
631805
37920
440
4708

Music

Download

Comments

dalhat2015
muhd Dalhat :
wannan itace Amanar ilimi lokacin da kasan kayi kuskure kazo kafada allah yasakamaka da gidan aljannah
2025-07-23 23:39:54
257
adamuabubakar783
[email protected] :
amanar ilimi kenan allah ya jikan ka
2025-07-23 21:18:10
84
nasirabba54
NASEER FATAR ZAKII 01 :
kaji mlm gsky 💯
2025-07-23 17:32:15
73
aure_duniyane
Aure_Duniyane💘💥💯 :
Allah katsinemusu albarka katarwatsa rayuwatsu kahanasu zaman lfy wanda suka kashe sheikh Jafar da albani
2025-07-24 22:52:57
23
mohammad.naseer.auwal
🦅✨🔥M.naseer✨🔥🦅 :
Allah ubangiji ya jiƙan mln. albani mln. jafar, Dr. idris da sauran musulmai baki ɗaya. Allah ubangiji ya jiƙan su da rahama 🙏🙏🙏
2025-07-23 20:20:04
56
idrissalimusa1
THE WALIYI EMPIRE :
That's why I believe only in the Quran
2025-07-23 20:22:02
6
abubakarusman6254
magic one :
wannan shine babbancin malam sunna da na darika muna kewar malam 😭😭😭
2025-07-24 07:48:48
50
dr.katsina
DARUL HADITH :
💪💪😂😂😂Duk wanda ya yarda annabi yafi kowa yayi following dina please 💪💪💪
2025-07-24 13:48:57
50
blissbeautywellnesshub
bliss beauty & wellness hub :
Malam is very sincere, and this refutation is real in the clegies of today malm Allah yasa Al jannah makomanku
2025-09-19 11:20:18
5
alimaniynk
Danmalam :
pls me ake yi a bisa Sunnah manzo Allah?
2025-07-23 21:06:54
27
ayushtouch
Ayush✨ :
Allahu Akbar Ya Allah ya jaddada rahamarshi gareka Ya Malam🤲🏻😔
2025-07-24 21:05:27
7
sjay6
BIN IBRAHEEM :
Kaji da'awa ta gaskia🥰
2025-07-24 08:24:25
13
user9603545917010
ya'u i ahmed :
sunnar kenan ALLAH kajikan malm
2025-07-23 17:49:53
21
coolestkid70
慷慨的那个😇🫥 :
Allahu Akbar wannan shi ne Mallamim Gaske
2025-07-23 19:07:21
14
aminuabubaka126
AMINUABUBAKAR126 :
Allah ya isa wanda sukai sanadiyyar Rabamu dakai 😭
2025-07-24 13:36:45
5
abu.hanan.assalafy
Abu hanan Assalafy :
Mallaman ahlus sunnah na gsky🥰💯🥰 RAHIMAHULLAH
2025-07-23 18:42:56
14
user1273612794235
[email protected] :
Allahu Akbar kaji malamin gaky ubangiji Allah ya haskaka kabarink
2025-07-24 21:34:19
6
abushuaeb1
Sadeeq Rigasa🥰 :
kaji malamai masu tsoron Allah Allah ya haskaka qabariinba malam
2025-07-23 21:32:49
7
yaqub20088
Abu Abdulrahman yakub SH :
Allahu Akbar allahummaghfir hum wa'af anhum
2025-07-23 17:45:20
21
sarkibilalsadi
bilal :
malam bakaci amanar ilimiba
2025-07-23 21:05:05
5
encoreunprojet
monday :
Allah ya sa mu gane gaskiya kuma ya ba mu damal aiki da ita. Allahumma ameen
2025-07-23 18:16:50
9
ibrahim.awe1
Ibrahim 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 :
Allah ya jikan mlm darahama 😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🥰🥰🥰👍👍👍
2025-07-23 17:45:09
11
aothman150
MUHSIN :
Allah yaji kan mallam
2025-07-23 22:51:05
5
natureanimallife
Animal life :
Wannan shine amanar ilimi 💯
2025-07-23 22:10:17
5
mrdnata11
Aliyu muhammad nasidi :
Muma mungane, kuma mundaina yima yayanmu
2025-07-23 19:47:00
6
To see more videos from user @bin_adam_sautussunna, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About