isan kasidunka Zaki,Amma Dan Allah inada wata sharawa, Dan Allah Kadena damuwa Da makiyi, sune takinka Idan babuma bazakaci gababa,Dan Allah Idan zakayi yabo Kawai kazuba yabo,Allah Da manzansa Duk sun Sani,kaida kake Da umma,ita in dai Da ita waje Bata Barin makiyi yayi galaba Akan masoyinta,Dan Allah ka daina batukan makiyan nan,Dan Allah kazoba yabonka Kawai,yabonka Yana Dadi wlh,in dai mutum cikakken masoyine Idan yaji Sai ruhinsa yayi motsi,shawara Dan Allah kadaina
2025-07-31 16:57:55
40
suhailat002 :
Yan uwa Allah yasa annabi yacecemu
2025-08-08 15:52:21
31
Salmanu_ßaye_Majazußi☝️ :
Zaki ka daina damuwa wlh shehu ibrahim yana tare da kai duk wanda shehu yake tare dashi sai gani sai hange