@irokoabba: #CapCut #foryou #forviral

🔵IROKO DUNIYA~
🔵IROKO DUNIYA~
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 July 2025 10:39:51 GMT
1473000
127450
2991
3065

Music

Download

Comments

rukayyamusayarhajiya
Rukayyamusa :
Konima Wallahi sai nayi stirara atow yo hauka ake😅😅😅😅😁😁
2025-07-27 20:12:57
15
teemarhlash80
Teemarhlash :
30k ne ba 40k ba wlh
2025-07-27 14:45:10
160
halima4059
halima :
duk wanda iroko yake burgeshi ya mun like 🥰🥰
2025-07-27 14:56:18
653
bellofulani16
BELLO🔵002 :
Allah ya karawa annabi daraja
2025-07-27 12:03:19
185
yaryadukko1
Zainabu :
wlh nima haka nakeyi hatta socket saina kukkunnah fridge ma ko bakomai daina kunna 😭🤣🤣
2025-07-27 22:58:37
29
ameenulkboy
lk boy🔱🦅 :
duk wanda ir0k0 yake burgeshi yay mene like
2025-09-01 12:56:12
10
hasinamuhammada27
[email protected] :
wlh kai inna akwai Dan iska saboda kaci kudinka zaka kashe kanka🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-07-27 13:05:45
11
sheiykh_malam_abberhty
sheiykh_malam_abberhty :
ina so a bani muguwar shawara🙄🤔
2025-08-04 22:43:17
2
meenass_
meenass❤️🔐 :
@Mr__________bukar
2025-08-06 20:15:23
1
ramsisabbk
isah ramsis :
🥰🥰🥰
2025-07-27 11:20:47
1
ahleenkoh
follow me 😜 :
😂😂😂
2026-10-04 08:04:49
0
nanzir_dan_hadjya
NANZIR_DAN_HADJYA🔹227 :
SALATI GOMA GA ANNABI 📿
2025-07-27 14:23:52
181
prestige_bakhoorr
prestige_bakhoorr :
Salati goma ga Manzon Allah 🥰
2025-07-28 21:23:11
172
sadiq___son
🦚Sadiq-son 🦚💯 :
ayimin like sabida annabi Muhammad (SAW)🙏🙏🙏
2025-07-27 10:50:19
104
shareef__habeeb
𝗦𝗛𝗔𝗥𝗘𝗘𝗙 𝗛𝗔𝗕𝗘𝗘𝗕 ♌️ :
Naji Ance Yan Abuja basa Sallah Asuba 😂
2025-07-27 11:21:48
57
baby68girl
baby68girl :
Qawance ko masifa da iroko 😂
2025-07-27 13:01:28
51
rumceeygraphic
RUMCEEY GRAPHICS DESIGN :
Allah kayi mana tsari da jinya mai nauyi, da talauci mai tozartarwa, da bashi mai kunyatarwa da tsufa mai rikitarwa. 🤲🏽🤲🏽🤲🏽😭
2025-08-31 09:41:31
42
_alkaliee_
ALKALIEE_⚖️ :
Kai iroko Allah ya tsine ma 😂😂😂😂
2025-07-27 10:46:57
33
rabiatu976
R/beauty🌹💖 :
😄😄 mufa talakawa agunmu wllh duk wanda yaje hotel dan iskane 😁😁
2025-07-27 21:59:36
14
sbellobello
B.s Lamperkee$$ :
Mai qaunar annabi ya follow dina 🙏🙏
2025-07-28 06:40:58
13
noranora.70
~🖤Ñora🖤♋️ :
Dare ya kamamu a kaduna nida kanwar mamana da yaranta muka kama wani daki Wai 30k kwana daya aikwa Ina jin haka naje nakunna fanfo nayi zaune Ina kallo akayi akayi na kashe na fito nace Sai yayi awa uku Yana zuba Dan gsky 30k baxata tafi a banza ba tunda da safe zamu tafi zuwa 11:
2025-07-28 16:05:53
13
rufai0513
BEEN Uthuman :
iroko duniya mutumina inayinka
2025-07-27 14:41:07
13
aishapro4994
Aisha progallery enterprises :
hmm haka mukaida mijina akaduna yatashi kashwnida Ac🤣🤣🤣
2025-07-28 05:27:30
9
ameenu891
Alameen musah :
Tsiran golo uku Dari 😂😂
2025-07-27 10:44:49
9
zackss3310
Prince~zackss :
😁😁😁 Wllh exactly haka wani abokinmu yayi mana damuna wani Hotel
2025-07-27 18:11:59
9
shalele856
ZEEEE1🌹 :
ALLAH KABARMU DA ANNABI MUHAMMAD S A W
2025-07-27 13:28:59
8
realamrish
real amrish :
wlh nataba kama hotel A keffi anasanyi Amma wlh naqi kashe AC dan karkudina yaqare abanza😂😂🤣🤣🤣
2025-07-27 12:36:41
8
bushara3656
bushara :
Hakamukai da abokina setafiya yayi yabarni aciki 😂
2025-07-27 20:39:33
7
jamiludahiru57
DAN JEGA :
my man
2025-07-27 10:52:07
7
d.game1002
D.GAME :
Duk wanda yasan yataba shiga hotel yamin like
2025-07-31 22:27:53
7
ummeetahyusuf
ummeetah yusuf :
😂😂😂😂😂iroko kasan kan mugunta wlh
2025-07-27 11:28:44
7
yusufsada12yusufs
Yusufsada12 Yusufsada :
hhhhhhh wllh iroko Kai duniya ne 🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Ina yinka
2025-07-27 11:16:37
6
ummylux
U🛍️ :
Innallahi 😂😂😂😂
2025-07-27 23:03:08
6
oumkhaltum37
khaltoom@♥️💞🎉 :
cikunka kaje asibiti
2025-07-27 15:41:27
6
last_born115
faty 🥰 :
😂🤣😂🤣😂 Kuma shida kanshi ma rawan sanyin fa yakeyi sbd masifa😂🤣😂🤣😂
2025-07-28 10:25:11
6
ali_dosh
Ali Dosh 🌬️ :
jama,a Ina neman uwar daki
2025-07-28 17:47:55
6
fatimarh180
KHAUSAR❤🥀👸🏻 :
kayi fitsarii saman gadon idan zaka fitaaa😂😂😂😂
2025-09-07 22:49:56
6
adamsygram
BOSS ADAM001📊 :
Nimadai idan nakama hotel wlh komai kunnawa nakeyi😹
2025-07-27 12:45:48
6
haliematou1
liemomoh🥰🥰 :
wlh gskiyanka Kacie kudinka yadda ya kamata na wajenah😂
2025-07-27 14:33:46
6
daddyyshow9
Daddyshow9 :
Wato a Kano saida na jike gdon hotel dinn tsaf kafin na fita da ruwa saidai naciko bucket 🪣 na watsa kuma nabar ruwa a Kunne na tafi da keys 🔑 din😂😂😂
2025-08-15 10:59:36
5
mesuwizalan
Musa Abdullahi MK :
I Iroko Kaci kudin ka wallahi
2025-07-27 16:12:44
5
meemeiy1
Zahra beauty :
Nikam wlh inason saurayina sosai
2025-07-29 21:33:19
5
oga_rileey
Oga_Rileey 404 :
iroko duniya😂😂😂
2025-07-28 23:44:03
5
salehseniorneh
Salehseniorneh!!! :
iroko duniya
2025-07-27 10:50:01
5
rukee3
rukee3 :
Wlh kaci kudinka🤣🤣
2025-07-27 17:26:28
5
mimeedankani0
💕Mrs 💜 Qalbi🥰🫶 :
🤣😂😂😂😂Ci kudin ka Iro 😂😂
2025-07-27 22:45:44
5
wakilin_arewa01
Wakilin Arewa :
Gaskiya ya kamata Kaci kudinka😅😂🤣
2025-07-28 17:52:32
5
001oyibo
oyibo :
duk wanda yasan yataba sace bedsheet na hotel yamun like 😂
2025-07-28 22:59:26
5
abdulbasid3238
Abdulbasid 3238 :
iroko duniya
2025-07-27 14:25:05
4
bhoosir
BĦØØ~ŠÏŘ~ :
Na dade banyi dariya ina kallon tiktok ba se yau, kai iroko duniya ne 🤣🤣
2025-08-26 22:25:50
4
muhammad551893
sani yunus shu'aib :
wlk karka kashe ac abarta har gari y waye
2025-07-27 14:38:54
4
inusah0011
yunus☆☆☆☆☆ :
🤣 wly da wahala gara dadi ya kesheni . kudina yaje a banza🤣🤔
2025-07-28 08:08:08
4
king.naallah
King Na’Allah :
Karka Bari Akashe kudinka ne😂
2025-07-28 08:16:19
4
To see more videos from user @irokoabba, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About