@ulul.absaar: Azzalumi baya Shiga Aljannah Prof Mansur Isa Yelwa . . . . . . . #hausafulani #hausatiktok #hausa #arewatiktokers #arewatiktok #arewapeople #arewa__tiktok #kanotiktok #kano #pantami #karatu #malam #waazi #abis_fulani#hausaseries #hausasong#waazinmalamansunnah
Ulul Absaar
Region: NG
Sunday 27 July 2025 15:30:00 GMT
Music
Download
Comments
Just facts 💙 :
Nabada wannan challenge asamu wani malamin dazai karanto wannan hadisi ah abuja central mosque.
2025-07-27 20:58:09
88
Anwar Misbahu :
Allah yagafartawa mlm jafar 🤗
2025-07-27 20:20:28
78
Isa Dawud242 :
Allah yagafarta wa baba Buhari
2025-07-28 08:42:18
31
Dan_hajiya_skt :
hmmm Buhari wlh idan ba gafarar Allah kasamuba sai dai mukamo videonka a screen Tv Muna aljanna kai ko kana................😌😌😌
2025-07-27 22:40:28
17
Ismail Ibrahim🇳🇬🇳🇬 :
da wannan Hadith din nike ganin zaiyi wuya shuwagabanni a Nigeria su shiga Aljannah cikin sauki
2025-07-28 14:18:46
16
sani KBK user48199603011685 :
S.A.W
2025-07-28 18:35:06
5
Yahayawudil :
Allah Ubangiji Yasa Yaji. ko kuma bari nasa a status. Habaicin kura namai kare ne. Muna Godiya Ya sheikh
2025-07-28 07:53:10
7
musakora82 :
Duk shuwagabbanin Nigeria Bazasu shiga Aljannaba sbd sun zaluncemu sunci Amanar mu
2025-07-28 15:22:31
11
kainuwa :
nagode malam gaya musu gaskiya
2025-07-27 19:10:07
12
Aliyu Umar :
Wan nan harda mazan da suke cutar d iyalensu ba wai kawai shuwagabanni ba. Allah ya bamu ikon kiyaye duk wani hakkin dake kanmu
2025-07-28 11:14:43
6
IBRAHIM SANI SEMAH :
koya buhari yake jiii yanzu allah ka kashe tinibu ranar asabar
2025-07-27 22:43:22
13
Abdoul Fataou :
Saw 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 you
2025-07-29 13:51:55
5
Abban anwar :
Kenan dai yanzu yanacan anacin ubanshi 😂😂😂😂
2025-07-27 20:32:38
8
Abnaf :
tabbass iyayenmu sun yi iya iyawarsu Allah ka iya musu ka cika musu mizaninsu🤲🥺🥰
Allah kayi musu gafara kasa suna Aljannah 🤲🤲🤲🥰🥺🥺😭
2025-07-27 22:47:26
15
Ibrahim Umar Kuraye :
Sallallahu Alaihi Wasallam
2025-08-10 16:33:07
5
Fateema :
sallalahu alaihiwasallam
2025-07-29 10:45:38
5
Mom3964289 :
Wlhy duk Wanda ya zalunci wani kowayeshi sai Allah ya saka masa
2025-07-28 18:06:57
6
Abdul Aziz Seid :
صلى الله عليه وسلم
2025-07-28 19:36:01
5
ABBA Mama :
asadu sunnah and triumph.....ko zo ku saurari mallam. sai ku fito ku karyata shi.
2025-07-27 21:29:56
5
AB Musa :
hmmm gsky akwai matsala,, Allah ya yafewa buhari
2025-07-27 21:17:00
7
Sunshine :
Dan Allah kuyi tagging ko mention triphum da assadus sunnah
2025-07-28 05:28:39
9
@Simi~Guy :
Ku gayama Assadu sunnah yaji😏
2025-07-28 19:21:34
7
abdullahi usman birnin kudu :
dan allah ayi targing din TUNUBU
2025-07-27 21:45:55
7
abusufiyanu750 :
s,a,w
2025-08-24 18:39:42
1
WAKILIN BOZA🇳🇬🇪🇺 :
s a w
2025-08-17 04:12:58
3
To see more videos from user @ulul.absaar, please go to the Tikwm
homepage.