@murja666:

Murja kunya
Murja kunya
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 July 2025 21:10:55 GMT
2003061
102518
2697
1428

Music

Download

Comments

anas.muhammad785
ANAS MUHAMMAD M-A 💺🫆🫀 :
nifa yanzu abun yakai ko Film nake kallo sai naga nafara neman comment section 😂😂😂
2025-07-28 08:22:47
218
mumramlatcollection
Mumramlatcollection/Rabbzveils :
Rabbana Hablana Min Azwajina Wa Zurriyyaatina Qurrata A'ayunin Wa Ja'alna Lil Muttaqiina Imaama 🤲
2025-07-29 00:00:56
402
magalarkudi
suggested :
Da haihuwarki Gara barinki
2025-07-28 16:21:08
50
sheiykh_malam_abberhty
sheiykh_malam_abberhty :
ina mugun jindadi idan Naga mutune sunata qara lalacewa 😂😂😂
2025-07-29 13:08:41
7
legend52091
Muhammad001 :
duk Wanda yayi dashin iyaye nagari yamin like
2025-08-06 23:43:17
123
habib.ibrahim97
Small doctor :
Wai Ina take samun kudi ne
2025-07-29 07:52:14
11
rahamallah52
✨𝓡𝓪𝓱𝓪𝓶𝓬𝔂🫥 :
Allah sarki murjanatu Allah ya shirya mn ke 😥🙏
2025-07-29 11:33:57
4
user4113558208697mih
Dan ladi babban gawo 🆗✍️ :
shekara Dari datawuce wasune bamuba hakama shekara Dari masu zuwa wasune bamuba 🤭🤭🤭😭
2025-07-27 21:51:55
14
abushema4
Abu shema :
Uhmnmm kayi magana mala'iku su rubuta, Allah ya tasheka ka bada shaidar abinda ka fada, gwanda nayi shiru, Allah kasa mucika da imani.
2025-07-29 22:09:31
11
usamapau5
ABU ZARA BUSINESS ENTERPRISES :
kulum haukan kara gaba yake
2025-07-28 06:51:25
8
abubakarnra3
nura one love :
wannada ya lura kafar ta akoi sarkan bariki ya min like 😂😂😂
2025-07-28 22:34:45
8
nanaaisha314
Nanaaisha314 :
Nice one blood line 🥰🥰 🥰 sending love from here
2025-07-27 21:46:41
6
muhammed.gimba5
egi sardauna baro :
welcome back
2025-08-14 22:07:14
2
fatimasaleh784
user5270733193611 :
Allah yashiryaminke aunty murjana
2025-08-10 14:23:57
3
ammiscollection001
Khadeeja Abdullahi saleh✅ :
Allah yashirya ki murja
2025-08-19 07:07:58
4
s_ango1
S~ ANGO :
Allah ya kiraki aljanna tadauwama a kanki dan Annbi muhammat s a w 🤲 ameen ya Allah
2025-09-22 11:00:13
3
presidor108
Naval Presidor❤️🇳🇬 :
Wai kuma yanzu fah sai tace ayi mata fatan shiriya ko?
2025-08-12 00:45:32
3
arma4.0
ARMA AJIYA :
Wai Yarinyar nan tana da Yan uwa kuwa
2025-07-28 03:03:56
8
user3270457362857
oum neehal :
allah kasa muyi kyakkyawan karshe wlh akwai ranar da zakiyi nadama mara amfani
2025-07-27 22:21:53
5
matarheartbeat
Mar'attussaliha :
babbar damuwata ka mutu a dauko irin videos dinan ana yadawa wayyo Allah na duniya😥
2025-08-14 14:38:03
4
nurazuru3
NURA A A🥰🥰 :
duniya kenan yanzu kam wlh anwuceki yagamen
2025-08-09 16:53:01
2
sidi_fari
sidi_fari :
Dan murja kidumga tinawa d shekara 30 masu zuwa kina wanna halee kenan a time din
2025-08-19 15:37:23
2
adams_tex_and_bespoke_
adams_tex_and_bespoke_ :
Wai Anya kuwa murjanatu kina tunawa da mutuwa 😏😏
2025-09-14 01:03:06
2
issahadamu126gmai
Asensio :
Anya akwai pants ajikin ki kuwa😳😳
2025-08-19 13:08:23
2
baiwar.allah228
baiwar Allah 💞💞 :
Allah ya shirya mana ke☺️☺️😊
2025-08-13 21:41:56
2
To see more videos from user @murja666, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About