@king.fahat82: #soyayya🥰❤️😘🌹🔐❤️💯sorry my heart ❤️ 😭😭😭

king fahat
king fahat
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 July 2025 21:27:53 GMT
3527279
344798
10423
6967

Music

Download

Comments

balamuhammad2020
Bala Muhammad :
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi, Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu, Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Habibi Rasulullah ﷺ 💖
2025-07-28 00:03:51
6284
user6555361719450
Khadija ❤️ :
saurayina yarasu jiya bayan yaxo hira yatafi kutayani addu'a Allah yajikansa,😭😭😭😭😔
2025-07-28 07:24:58
2583
muhdsadamisah711
MuhdsadamIsah :
idan kasake yimata irin wannan prank wallahi sainaci kutumar ubanka😭
2025-07-27 23:33:43
2265
jaloalhajibashir002
JALO_TEXTILES AND MORE.🛍️🤝🌏 :
wallahi katunamin da Masoyiyata Nima ta tabamin haka Allah sarki yanzu bata raye Don Allah kusata a Adu"arku Allah yaji qanta da rahama ya Allah😭
2025-07-28 00:23:39
970
sarkin_tsokana
Sarkin Tsokana :
Don Allah mai qaunar manzon yayi mini liking nima
2025-07-29 06:32:33
1409
yusufdirector1
Yusuf director :
Dan Allah Dan annabi kuyimin like 😭😭😭😭😭
2025-07-28 14:34:16
2134
realammar01
realammar01🇸🇦🇳🇬 :
Allah yatsinewa wanda yakawo prank dinan 😂💔☹️
2025-07-28 05:37:26
585
sbellobello
B.s Lamperkee$$ :
Mai qaunar annabi ya follow dina 🙏🙏
2025-07-28 05:46:13
899
khadnoorfaces2
Khadnoor-faces :
Nidai kawai inci Arzikin manzon Allah saw dan Allah kuyi min like and follow please 🙏
2025-07-29 09:45:04
1396
yarbaba99
fulaniiii blood ❣️❣️💘💕💗 :
burina inje madina 😭🙏
2025-07-28 09:14:44
297
el_deey001
Shadow_jnr🦅 :
Burina inje ziyarar manzon Allah saw😭😭😭
2025-07-29 16:41:53
338
abdoollahinasir01
🌴丨乃几几卂丂丨尺 👑 :
Allah kabani ikon yin aure saboda gudun yin Zina amin ya Allah 🙏💯✌️
2025-07-29 11:59:06
227
sabitu.usman4
سبية ءسمان :
wlh badan kaiba dabamusan soyayyarba ya annabi muhammad S A W
2025-07-31 06:25:13
74
mastarmelokaci11346
master melokaci :
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi, Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu, Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Habibi Rasulullah ﷺ 💖
2025-07-28 19:48:35
41
realmaryammd
Maryam md :
wlh haka sani Kuka Allah be kamata ba wlh mu muna da rauni 😭😭
2025-07-28 05:53:37
59
userilovebusiness
business man Nigeria ltd :
burin na mai karratu kayiwa annabi sallati 🥰🥰🥰 sallallahu alaihi wasallam
2025-07-28 23:46:40
56
magirah
SULASH🤴 :
Wanda tabashi tausayi yamin like please
2025-07-30 08:36:26
17
auta.fulbe
Fulbe 💓 :
Kai ubanka nace Dakai da prank den wllh inkayi wasa sai na aura WA yayana ita😅
2025-08-01 09:49:46
5
liman216
liman :
Duk Wanda yaga abuda yayi bai da ceba Yamin like
2025-07-28 15:50:07
16
amneh_yahyah
Threadsby-amneh🛍️🌸 :
Toh kai dan kutumar ubanka mai kaji da kasata kuka😭😒💔
2025-07-28 07:44:46
435
ameeryusif856
Ameer m yusif :
Dan Allah ataimakamin da like
2025-07-29 04:47:32
8
eashatborno1
eashatborno :
Sekukaji nafarara soyayya 😅😅😅😅
2025-07-28 10:02:11
24
cryptochef27
Noor🪄 :
Wanda jikinsa yamutuakan soyayya yamin liking 😂😭💔
2025-07-28 04:16:43
403
masaud_jangudo
Masaud Abu Zainab🇳🇪 :
wlh😭don banayin zagi Amma da Naci kutumar ubanka Sabida kasata kuka to ubami kaji da ka Sakata kuka Koni saida zuciya ta Ta tsinke wlh Na tsani inga mace tana zubar da Hawayen ta amma kai don malafar ubanka Har wani jin daɗi kake wai prank wlh kabata Hakuri ko mutaru mutsine maka albarka😭
2025-07-28 10:28:12
24
ullamau
ullamau :
gaskiya yakamata ka auri yarin yar nan wlh
2025-07-30 22:32:19
6
To see more videos from user @king.fahat82, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About