wlh wlh inawa mijina wanka wanki guga sometimes idan yai toilet Ina daki zekirani zoki wanke min wlh cikin ladabi da biyayya nake wanke masa qaddara taraba nida aurena sister kitayani addu'ah Allah yabani miji nagari Dan alfarman shugaba S A W 💕💕💕
2025-07-29 11:27:46
543
mukhtar betara :
Allah yamiki albarka
2025-07-29 14:45:17
80
Bbshehu1 :
Masha Allah wallahi naji dadin waga magana Hajiya Allah ya sakada alheri Allah ya bani mata kamarki🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-09-01 05:05:08
0
Usman Gariba :
Allah ya yi miki albarka 🤣🤣
2025-07-29 11:08:44
20
USL SCRAP GLOBAL CONCEPT :
Allah Ta'ala Yasakamaki Da Al-khairi
2025-08-06 08:19:46
17
juwairat sani :
yawwa sis weldone
2025-07-28 15:15:51
87
Abdulrahman Fichi :
good 👍 😊
2025-08-15 01:22:27
3
Jemisco02 :
Hajjaju kigaya mata gaskiya
2025-07-28 13:41:16
20
badamasee kabir :
Yes kifada daidai
2025-09-02 10:36:04
0
JATAU :
Shegu ɗiyan Fulani diyan cire , sunji Hausa amma suna abinda sukaga dama
2025-07-30 14:01:48
10
shamsubarau01 :
masha allah 😆😆😆😆 allah ya lareki daga sharin mahassada ya allah 🥰🥰🥰
2025-07-28 23:26:31
18
userAliyumuhammad :
ni wallahi wannan ko kyauta akabani ita bazan karba ba
2025-07-28 20:20:40
40
Fulani Queen :
yaran mallam shehu akwai karya rayuwa Allah ya shirya
2025-07-28 13:36:10
17
rabiumusa469 :
Masha Allah Tabarakallah Allah Yakara sutura yasa a Gama da Duniya lafiya Hajiya Allah Ya Saka Miki da Alkhairi Inna Godiya sosai
2025-07-29 09:52:42
13
♥️sha♥️le♥️len♥️ um♥️mee♥️ :
wllh anty kinburgini sosai 🙏🙏 my lovely sis
2025-08-29 16:05:00
1
teemerh baba :
masha Allah May Allah bless you and your family😄😄😄😄 wanan hakane
2025-08-23 10:43:59
2
Mahmud Hafizu md :
Allah Saka da alkairi
2025-07-28 23:03:00
10
Ibrahim Shagali Gobir :
Allah yamiki albarka🥰
2025-07-28 19:09:31
4
ramsese :
yayi grande sœur
2025-08-06 10:37:28
4
+221785937398 :
I love everything that you are saying
2025-07-29 21:08:50
4
alhamdulillah13131 :
Amma Zata giara gadun hotel. Erbanzan
2025-07-30 08:21:11
8
user2813420667093 :
Allah y saka miki da alkhairi
2025-07-29 15:19:00
8
yar butu❤️❤️💔🇳🇬🇳🇬🍒🍒🍒 :
wannan gaskiya ne hajjajo gayamata gigin daukakane ke damunta
2025-07-29 09:21:41
5
💪 nigérien 🇳🇪 Zinderoi 🇳🇪 :
Merci 👍👏👍
2025-07-28 23:49:37
4
user4429606631843 :
alasakamiki da alkairi hajjaju
2025-07-29 18:52:55
8
To see more videos from user @mimidish, please go to the Tikwm
homepage.