@danmutum.1:

BAANA
BAANA
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 28 July 2025 14:47:48 GMT
779873
49911
3568
1125

Music

Download

Comments

muhammadalkhairothman
Muhammad Al -Khair :
Naci albarkacin Annabi amin like
2025-07-28 14:57:26
1848
musty.musbrik4
HOLY QUR'AN 994 :
dik Wanda ya yarda Baana gaskiya yafada yamin like🥰🥰🥰🥰
2025-07-28 15:53:09
599
khadeejaabdulkhar
khadeejatou🌚🕊️ :
tajawa kanta wllh ni duk tafita araina wannan rukayyan
2025-07-28 15:21:40
321
glamour6s
Salmaabba96 :
bar Yar kwal uba shedaniya Mai yada bokanci🙄🙄🙄🙄jigida
2025-07-28 15:20:08
167
shukreea34
RmH@lim@34 :
Idan nace muku mace itace matsalar mace bazaku yarda ba, Yanzu ina Amfanin wannan magana ta Ruqayya da Allah…
2025-07-28 17:47:13
217
shatou_esq
Shatou :
Itafa Rukayyan nan gani take tafi karfin kaddara sakara kawai
2025-07-28 15:34:37
255
maryamahs.tasty.bite
maryamahs.tasty.bite :
Da nace idan bikina yazo zanje gyaran jiki wurinta amma nafasa😂😂😂💔💔💔
2025-07-29 09:00:02
82
turakison_01
turakison_01 :
Wllh ni yarda da maganarka. duk wanda ya yarda Baana gsky ya fada ya min like
2025-07-28 17:09:36
263
fatynallabba
NALABBA KITCHEN AND MORE :
kungiyar mata masu tausayi tayi allah wadari da Ruqayya dawayya
2025-07-28 19:04:53
173
maeesha_allure_b
maeesha_allure_b :
wallahi katuwar mistake. koni banji ddin furucinta ba
2025-07-28 20:26:11
35
basharbb11
Mr.bash :
insha Allah, sai ummi nuhu ta mallaki dy utrat ɗinnan, daman wa'azi ne muke kalla ido da ido mark my words👍
2025-07-28 18:33:17
41
deejah500
DEEJAH KHAMIS COLLECTION&MORE :
Ita dawayya gani take Kaman wayonta ne yasa ta tsinci kanta a haka shasha kawai
2025-07-29 09:41:18
73
mmn.yusuf.armk
mmn yusuf armk :
ni wlh banga laifin mgn ta bah saboda gaskiya ta fada daman gky dacineh da ita wlh
2025-07-28 21:59:36
16
mansurahrabiu553
mansurahrabiu553 :
Allah dai yayiwa hadiza gabon Allah yakawo mata miji nagari kuma tana cikin addua ta daga yau
2025-07-28 19:16:42
38
faryfine
Faryfine :
Allah yarufawa ummie nuhu asiri tana neman ra tona🥺
2025-07-28 20:53:05
16
adamancy12
matar kauna🤍💯🔐🇳🇬 💪🇸🇦 :
hmmm wasufa suna mantawa da komai na Allah ne
2025-07-28 16:12:33
21
zeesaj0
Abulle ❤️🔒 :
Dadina dakai fadin gaskiya wllh
2025-07-28 19:55:06
10
mohdasal5
Mohd auwal :
Ku kyale t Ba kalan iskancin da batayi ba. Shi yasa Musbahu Ahmad yaki aurenta.
2025-07-28 20:43:24
7
basmah_luxurybosslady
Boss lady 🥰💞 :
Kash dawayya kin zubar da kimarki dakikayi magana yaza kifito kinuna bakincikinci aka ummi har kowa yasani mtwsss
2025-07-28 15:53:58
37
yarummanta00
HIS QUEEN 👑 :
nifa shiyasa Gabon take burgeni SABODA ita burinta ta Kowa yaji dadin RAYUWA Allah ya Mata Albarka
2025-07-28 20:50:07
108
khadijada314
khadija :
wai me yasa bakwa duba abu kuke daukar hukunci ni naga ni bada ,ita take b amma ku masu hada mutane ne
2025-07-29 02:22:58
10
saiidati
LuxeScent💎 :
kuma walh ta fita farin jini ma...ni ban g ma ana zagen ummi nuhu ba😂😂
2025-07-28 16:34:58
37
abidatullah01
Ummi Abdul :
Tayi mistake wlhi haba don Allah
2025-07-28 19:23:05
75
user3047007198267
IBRAHIM ASHEER :
aka yafewa buhari ma bari ummi nuhu itada ba abin wani ta dauka ba tsakaninta da Allah ne
2025-07-28 15:29:41
99
officialcutemansu0
Chef Mansu 👩🏻‍🍳 :
Ni tsakiyar kanshi nake kallo🤣kaman kan zakara
2025-07-28 20:52:42
54
To see more videos from user @danmutum.1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About