baxaka San ana like a tiktok bah Sai kace Muhammad rasulillah a
2025-08-31 07:26:29
900
Mansur Idris :
Allah yagani yarinyannan tana burgenii har cikin zuciyata harda mafarkinta nake kullun😊😊
2025-08-10 21:29:25
11
cutiedeejah377 :
kullum cikin farin ciki take Allah ya dawamar miki da farin ciki duniya da lahira rabi
2025-07-29 17:03:44
375
Issouf Abdoulahi :
macha allah
2026-07-21 14:54:33
0
luemcee :
Allah sarki Allah ubangiji ya dawwaman da farincikinki duniya da lahira wlhi Ina kaunarta sosae aunty Allah ya karemin ke🥰💖
2025-07-29 14:47:39
18
rabiatabbasbeloo :
allah yakara daukaka takwara ba,a rabi,atu mummuna
2025-07-29 18:53:02
13
zamani Moms Hub :
Yar uwarku, anty ɗinku, ɗan uwanku ko wasu da kuka sani sun haihu? Zo ku siya musu kayan jarirai ku tallafa wa ƙaramar kasuwanci na 💖🛍️
2025-07-30 12:01:47
14
Hanny92 :
masha Allah Allah yabaki miji nagari mehakuri,cause bakida damuwa
2025-10-11 09:48:46
0
ummi idris :
wllhi inason baiwar Allah nan wlh tana burgeni
2025-08-10 12:19:17
8
Abdulskt 1 :
kinamatukar burgeni sosai sister
2025-08-30 04:04:03
2
la grande Roumy :
kina bourgani sosai ina Iya samoun lambar wayar ki
2025-08-28 11:03:40
3
Zahra beauty :
Nikam wlh inason saurayina sosai
2025-07-31 11:44:02
6
deejah kantu :
ina saida kantu
2025-07-31 17:14:42
5
Safiyanu Mohammed :
🙏
2025-11-09 13:36:14
0
gambo harouna :
🥰🥰🥰
2026-09-23 10:31:34
0
Ahmerdor SF 01 :
🥰🥰🥰
2025-10-23 16:11:09
0
deenerth05 :
Sai dariya kk kamar kinga bazauri
2025-07-30 05:16:48
1
Nayeh's lush☘️🌱 :
second version of Aisha tsamiya
2025-08-25 23:26:05
147
Oummu Muneep Abdulkadir :
Baxaka San ana like a tiktok bah Sai kace Muhammad rasulillah
2025-09-14 19:12:14
82
Queenie👑 :
sa,adatu umman ku na Neman ki
2025-07-29 16:31:22
57
🦋🥰Teemarh🥰🦋❤️ :
Dan Allah ina kiga shiga A film din Halimatu🥹🥹 kullum umman ku cikin kuka ki dawo wannan satin dan Allah🥹🙏❤️🥰
2025-07-29 14:26:57
50
Tijjani yahaya Dawakii :
Wllh wllh wannan kaf matan film tana burgeni zan iya aurenta da sa,atace amma inaa🥰 bari nayi shiru kar budurwata tagani nashiga uku Allah ya baki miji nagari dai kawae 😂
2025-07-29 19:42:19
48
teeymahajeeboh18 :
Allah yamiki albarka inaso idan Allah yakirani zuwa madinah muhaduda ke a madinah🥰Allah yakiramu❤️
2025-07-29 15:25:36
21
sister :
Allah yakara daukaka takwara inasonki Wllh 🥰🥰🥰
2025-07-29 16:57:21
17
مورجاناتو🌹🍂 :
Her smile Masha allah ♥️
2025-07-29 16:48:53
16
babyzee :
wlh natsuwa duniyane kina burgeni sosai
2025-08-04 22:03:12
15
@Mrs cashman 😍 :
baxaka San ana like a tiktok bah Sai kace Muhammad rasulillah
2025-09-28 18:34:32
14
Mrs Dr.Khaleefah212 :
turanchinki yanamin dadi wllhi sosai kin iya ba Wasa
2025-08-08 19:02:22
11
user1961952638281 :
kinda nutsuwa 'yar uwa, Allah ya Kara rufa miki asiri
2025-07-29 16:20:06
10
bawar allah :
dan allah like
2025-09-22 07:25:06
9
AI Storylouge :
Sa'adatu kinƙi kidawo kinbar mama da halimatu kullum cikin xullumi ko??
2025-07-29 17:14:11
9
Amina Mahammad dkt :
Muhammad Rasululah s a w
2025-09-05 17:08:11
8
H&H💘💯🔐 :
allah ya sani ni fan dinki ce ta bugawa a jarida
Allah ya kara ma rayuwa albarka
2025-07-29 14:32:28
8
Cute_eeshar :
love your character rabia
2025-07-29 14:15:30
8
Maman ehsan :
Ina sanki inajin dadin shirinki 🥰🥰🥰
2025-08-25 14:49:05
7
G_A_D_A_R_A_H :
wallahi ganinake Kamar munhada dangi dake Dan Allah inkinsamu miji kiyi aure pls
2025-07-29 19:22:15
6
Yasss!❤️ :
Sai yau na taba ganin irin atampha nan🥰🥰
2025-07-29 17:00:47
6
fatemarh40 :
wai Dan Allah ni Kade yarinya Nan take birgewa🥰🥰
2025-08-17 09:45:12
6
phadeemarturh197 :
mashaa Allah patan alkhaerii Mae doreewaa 🤲
2025-07-29 15:30:07
6
Ur_highness 👸🏽 :
Maa shaa Allah ❤️🥰
2025-07-29 17:55:47
5
tiktokfami3 :
Macha Allah
2025-07-29 17:50:20
5
Samora mamie❤️😘😘❤️ :
welcome to comments section tea orcoffee☕☕☕☕☕
2025-07-29 19:37:57
4
khairihenna and saloon :
my super actress
2025-08-01 08:26:50
4
💞mrs mairabo💫 :
allah ya kare ki daga sharrin maki Allah yasa dawama cikin farin ciki
2025-08-22 22:47:53
4
@S Maharazu :
Wlh ina yinki Sbd ke nake kallon Allura cikin ruwa
2025-09-13 00:14:59
4
nusaibaumar75 :
Happiness is free
2025-07-29 16:13:55
4
Abdullahi Bala :
we are happy with you my dear
2025-07-29 17:15:13
4
𝐘𝐚𝐲𝐚 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫✔︎ :
Anyimin kyau🥰
2025-07-31 06:56:14
4
فاطمة :
the smile is contagious 🥰MashaAllah
2025-07-29 17:23:21
4
Med_Pro :
Wallahi ina son actin din ki sis a kowane series naganki to sai na kalla Allah ya karawa rayuwa albarka 🙏❤️
2025-07-29 16:39:41
4
Latifatou,🫂💗🇳🇬🇧🇯🇳🇪✌️ :
🥰🥰🥰🥰🥰
2025-07-29 19:15:58
3
muhammd aliyu :
Allah kare Miki mutunci ki dai
2025-08-08 01:41:46
3
ameenameenat💕 :
Allah ya kara miki farin ciki🥰
2025-07-29 22:34:38
3
FARUKU BAWAN ALLAH 😇 :
kare yaga rawar kura yace da kyau ❤
2025-07-29 19:03:26
3
Maidmobel 🥰🥰 :
Ina qaunarki saboda Allah. Kina birge ni
2025-07-29 20:16:51
3
abdulbarihamisu :
wlh wlh inasonki aduk lokacindakikayi plm yanamatukarburgeni ko aplm dinna taredhinake wajjakunnakeso inasonki inakaunarki Allah yadaukakaki 💝❤️💕
2025-08-07 21:25:40
3
meenat sadat :
tana da kirki gaskiya batada kyaliya muntaba haduwa da ita a sabon titin kwado harmuka gaisa gatada fara a inayinki
2025-08-07 14:57:47
3
To see more videos from user @misha_sulayman, please go to the Tikwm
homepage.