@princess__ruky: Maza mutan mu 😂🫢

princess__ruky
princess__ruky
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 30 July 2025 16:15:29 GMT
70528
9150
608
214

Music

Download

Comments

___hajeer___
Hajeer Fashion Gallery👠👘👜 :
Wani abin bakin cikin ma saiya ce maki Allah barmu tare😂😅💔
2025-07-31 06:27:38
44
aattj3512
Aattj3512 :
Allah ya tsinema wanda baya gane ana sansa😂😂😂
2025-07-30 20:14:11
70
fhateemah_zarah
Fatima Muhammad modu :
Wllhy ko message nasa na gani kaman na mutu nake ji tsabar bakinci 😂 amma baya gane wa🥺
2025-07-30 22:24:14
11
thura.y8888
thura.y8888 :
Wllh ko sallama yayi min ji nake kamar yakira sunan babanmu ya danna mai zagi tsabar takaici 🙄🙄🙄🙄🙄💔💔💔😂😂😂
2025-07-30 23:12:04
6
user6965629494996
arewa ta :
daxamu ga yarinuarnan saimun zaneta fa kai😇😇
2025-07-30 23:57:47
3
abdurrahmaan111
Yaa Abdurrahman :
muna karanta comment kuma muna duba profile 😂😂😂
2025-07-31 10:27:49
17
maryamdsp
💫مريم💫 :
Wlh ji nake kamar zanmutu saidai kawai nace mashi Ngd
2025-07-31 09:39:25
3
adamasalehannadif
Amrish :
i cant explain bakin cikin da nake ji 🤣🤣
2025-07-30 19:42:13
10
namafs_enterprice
NAMAFS_SCENTIA❤️ :
Dan bece meet my wife ba direct 😂 kiji kaman ki daukeshi da Mari wlh😩
2025-07-30 19:17:11
6
kidscoutureelegance
K.C.E :
@K.C.E: When it comes to dinkin Kayan kantin yara we are the best in sha Allah 🥰
2025-07-31 09:07:11
2
rabiou.adamou04
Abban -Affan √Forget the past :
taron yan kwalta kawai😂 duk na duba a comment banga yar arziki ba
2025-09-08 14:57:12
0
cute_neeshert002
cutie🕊️🕊️ :
Wllh sai inji kamar an ajemun dutsen hanyan kwara state a zuciya na Wllh 😂
2025-07-31 09:58:27
2
ayman_yusuf_
Hustler | The Trader :
If you no sabi kanuri sorry for you 🤣🤣🤣🤣
2025-07-31 01:24:43
2
khalilumar94
Ibrahim Khalil✅ :
Ai dai wasu mazan jakkaine wlh yoni koh hurul ainice nacemata Ilove you tacemun ta gode wlh Nabar gun bakin ciki kamar takasheki innaga mace tana walakanta namiji
2025-07-30 22:18:28
2
softhajnat
softhajnat :
Wlh bazan iya fadin irin bakin cike da nake ji ba
2025-07-30 16:53:43
2
maifata46
mannerr excellency :
Allah ya tsinewa Wanda baya gane ana sonsa in Banda mahaukaci marar aikin yi wai yarinya bata sonka Kuma katsaya kana hauka mtswww
2025-07-31 06:47:54
1
fatima.tijjani2
hajja.fattum.yar.maiduguri. :
hmmmm
2025-07-30 18:58:10
1
queenromsy
🥀🎀Roumerh 🥀🎀 :
Ai babu abin haushi kaman yace ga mamana ku gaisa 🥺😹💔
2025-07-31 09:05:50
3
___meererh03
___KANWAR Ffannah 🫂❤️🥀 :
Ni nake kamar na mutu wlh 🙄🙄
2025-07-30 18:16:10
5
diamondkha3
Diamond 💎 baby am~ :
mammie yau ba aje shago ba kenan😂
2025-07-30 16:53:37
2
matawalle_textile
matawalle_textile :
My favorite always ❤️💯
2025-07-30 17:23:26
1
sharfzy20
sharfzy202 :
which language come be this one nah at the end
2025-07-30 22:45:05
1
hfatimusakareto
fatima musa kareto :
hhhhh ya hajja fero ka'ande wushe amma ku wa kasuduru ikima
2025-07-30 17:18:44
1
hauwa.muhammad7
hauwa muhammad :
hmmmm 😩
2025-07-30 16:25:27
1
fateemahzaa
Queen Zaa 👑💙 :
Ke Dae Bari Wlhy😂😂
2025-07-30 17:13:52
1
To see more videos from user @princess__ruky, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About