@boss_manbackup:

BoSs M@@N
BoSs M@@N
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 31 July 2025 14:52:35 GMT
40955
2278
198
47

Music

Download

Comments

user8115151332878
sadiya🥰💞💞 :
Allah yasa a fara akan yanmatan gidan ku wanda yana tare dani yamun like
2025-08-03 07:46:35
31
user536009129610
muhammad :
Inaso nabada wata kwangila wllh duk Wanda zaimin wannan aikin zan biyashi duk Wanda zai iya yayimin magana Amma nakusa nakeso Dan kano
2025-08-03 14:29:09
0
basharr_ahmerd
Basharr :
Don Allah A Sani Kungiyar Nan
2025-08-09 08:47:57
0
vakatsina
mrym bakatsina :
kowa yabarmu gagararsa mukai muxuba bura,ub tab
2025-08-03 17:31:40
0
yayya_3a
AKIB ALIYU ADAM :
Wallahi true life story! sanadiyyana tash turare dan ta kashe kanta. kwanan ta biyu a asibiti kuma wallahi tare muke kwana dani da mahaifiyarta,
2025-08-01 12:27:16
2
abdoulsadau
Abdoul_sadau :
𝕚𝕕𝕒𝕟 𝕒𝕟𝕤𝕒𝕞𝕦 𝕨𝕒𝕔𝕔𝕖 𝕥𝕒𝕜𝕦𝕤𝕒 𝕞𝕦𝕥𝕦𝕨𝕒 𝕒𝕞𝕚𝕟 𝕞𝕒𝕘𝕒𝕟𝕒 𝕩𝕒𝕟𝕛𝕖 𝕟𝕒 𝕢𝕒𝕣𝕒𝕤𝕒 𝕥𝕒
2025-08-02 23:22:51
7
sauban_solarelectronic
mannnn :
wai ya ake yaudara ne
2025-08-03 23:45:36
0
hassanmuha44
hassanmuhammad4783🇳🇬🇮🇶 :
Dan Allah nawa ake Saida form
2025-08-02 20:36:31
0
1414hasan3
Hassan :
kai ina alfari da wanan qungiya acigaba da gashi suya sai ran sallah
2025-08-15 15:05:18
0
khadijahassanhu39
KH@D¥ PINK¥💄💋 :
zanbada number saurayina asaminshi😏🤣
2025-08-03 10:17:11
0
hariss.dan.abuja.i
@hariss dan abuja Ibrahim :
ai ni ba bishiya bace wato sokake inki auruwa kenen inna yaudaresu har suka ganoni wa zata aureni 🥰🥰🥰 nifa inaso in mori abata kada insha zafin banza kagane ko har kuka nayi lokacin bana mantawa wasu har dariya sukemin alokacin 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 koko kana nufin wanzamin ya yanki banza to yasin karya ne 🥰🥰🥰
2025-08-03 10:17:32
0
user9126981676361
Hauwau Usman :
dama kundena wahalarda kanku yanzu mata neman kudi suke yayi sundena yayin soyayya😂😂😂
2025-08-01 05:49:38
0
fatimanasir1846
fateemerh 💞💞💞 :
Allah yashirya
2025-08-02 13:52:52
1
danhaleepah
🇧 🇦 🇧 🇧 🇦 🇳 🇾 🇦 🇷 🇴 :
asani zan iya
2025-08-02 15:17:57
0
lamidoabubakar442
LAMIDO :
zan iya yaudarak kowacce budurwa Amman ban da tawa Nima ina son shiga kungiyar
2025-08-02 22:09:16
0
scottprime1
real gentlemen :
shegiya tana can yauma saida aka samata ruwa😁😁
2025-08-02 22:06:18
3
alaji_musty_arewah
Alajî_mûsty_arewah :
kai yaudarar da akayiman bama dole nashiga bah😁
2025-08-06 15:04:51
1
oppicialawanbasarake
oppeial lerone :
wanda Yana bayan shi yay min like
2025-08-06 18:54:00
1
teemah_tj48
teemah_tj48 :
Allah kuma yadda zakusa yaron mutane kuka Allah yasa asaka qannen ku da yayanku idan kukayi sanadiyar ratsa farin cikin wata koh rasata gabadaya wlh Allah bazai taba Barinku bah ku koh tausayi ma bakuda shi dan Allah kuma Allah ya Haba ku farin cikin da budi duk hanyoyin arzikinku Allah toshe su 🙏🙏🙏🙏
2025-08-15 12:32:35
0
ibrahimusman..rusa
ibrahimusman..rusa :
Amma a soyayya akwai hisabi kuwa??? dun shine abun tsoron.😅
2025-08-13 15:03:19
0
sayyadiumar447
sayyidumar :
duk wanda ka gani acikin group din nan bayada kanwa mace da alama
2025-08-01 11:21:44
2
6aliyumusa
Aliyu Musa :
hhh mu yan kungiya ne yanzu haka chat mukeyi da ita wai hadda chewa inbaniba baxata aura kuwaba hhh kinaruwa 😃😃😃
2025-08-14 16:55:40
0
nursebashirarma
Nurse Bashirarmayau322 :
Na kusa kashe wata kwanannan😅
2025-08-03 15:29:09
1
abbayusifteema7
Abu khausar ❤️ :
aini inaga idan na shigo qungiyar nan sai an bani muqamin president wllh 🤣🤣
2025-08-03 00:56:41
1
glenrussellproperty._
GlenRussellProperty :
Muna alfahari da wanna qungiya
2025-08-02 09:17:18
2
To see more videos from user @boss_manbackup, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About