@saleemgoje: Thursday at the office with the MD/CEO of Dan Mama SmartHomes. Leading with vision, strategy, and a commitment to excellence in real estate development.
saleemgoje
Region: NG
Thursday 31 July 2025 18:31:50 GMT
Music
Download
Comments
sunusi sani livesee 🙏🙏🙏 :
Dan Mama iKon Allah God bless you at any movement Dan mama 🤲🤲🤲
2025-08-02 21:44:54
17
Sadu Mala Bura (SMB) :
Nasan inkaga video Nan dole zaka leko comment section toh in Allah ya nufeka daxuwa saikamin like 🤣🤣
2025-08-04 12:07:33
134
HUMY BABY ACCOUNT :
waini maye sana,ar wannan bawan ALLAH ne
2025-08-08 07:33:16
10
King Love 💕 🎗️ :
Don Allah ya sunan waƙar nan?
2025-08-08 00:17:32
9
nanah_mj :
MD 🔥🔥🔥🔥
2025-07-31 18:36:27
24
Dfullo Tailoring&fashion desig :
Allahu Akbar
allah kai ne Allah
Allah muma kabamu rufin Asiri duniya da Lahira
2025-08-08 19:53:27
10
salimabasu jr💰💸💸💫⚡⚡ :
y takwara na kamin like mn😊
2025-07-31 18:45:29
24
b@rristerumar✨ :
dan mama . Allah yjikan mama yakai haske kabarinta ubangiji ysa ta hutq.Allah ybta aljannah
2025-08-01 11:49:48
6
Kamshi🧿 :
Ayiwa Annabi salati SWA 🥺🙏🏻
2025-10-18 16:43:46
5
Muzzy :
I want to work with your company dan Allah 🙏
2025-08-01 22:18:33
5
HYNADABO✅ :
Allah kara arziki mentor
2025-08-01 08:13:42
4
eng umar garba chede 🤙 :
Masha Allah
2025-08-02 20:51:22
4
sageer001@ :
ina ne aiki Dan Allah please help me 😭😭😭
2025-09-18 23:33:56
3
naamfurniture :
Allah ya yi jagora
2025-07-31 22:12:53
5
yacouba Roufai :
Allah tsare
2025-08-04 17:48:49
5
SaifullahiTfalke :
Fatan alheri
2025-07-31 18:35:16
5
Sulaiman Dan kasuwa ⚡🦅 :
Allah yakara arziki da wadata
2025-07-31 18:54:42
5
Sarkin wakar sarkin pindiga 👑 :
A gama lafiya
2025-08-04 22:24:12
8
Rukkybab2009 :
Wai ku baku aure mu yayan talakawa sai masu kudi yan uwanku😭😫
2025-08-09 14:07:33
4
Badzam1 :
Masha allah
2025-08-14 10:56:05
1
sunusi sani livesee 🙏🙏🙏 :
Allah ya taimaki Mai gida 🤲🥰
2025-08-21 09:49:02
2
dede1_bb :
fatan alheri 🥰
2025-08-02 19:53:29
3
dahara ibrahim daura godai :
wai dan allah wane ne wannan ɗin dan allah a min bayani ko shine shugaban kasa mai zuwa nan gaba???
2025-08-25 14:31:43
2
sur€ plug☆ :
Allah kayi mana arziki mai albarka
2025-09-01 18:35:36
2
Adam Aliyu :
jagoran kowa🙏🙏
2025-08-01 04:21:35
4
To see more videos from user @saleemgoje, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.