Sosai ma kuwa dama lalube mukeyi cikin duhu bamu san ta inda zamu dace ba, amma mutane sai suga kaman wuta da aljanna a hannun su yake. Allah dai yasa mu dace🤲🏾
2025-08-02 06:50:32
31
benayub 13 :
dan comedi
2025-08-01 17:52:23
9
zulyy :
Sosai ma kuwa🌹amma mutane kamar sune masu bada wuta da Aljanna
2025-08-02 07:50:05
19
🦅✨🔥M.naseer✨🔥🦅 :
tsarki ya tabbata ga Allah SWT 🙏🙏🙏
2025-09-29 06:50:45
17
Zee Boddi ❤️💍 :
Hakane wallahi
2025-08-01 19:50:41
11
user8152020125786 :
Allah kayadda damu 😭
2025-08-01 20:42:53
12
mom musaddeeq :
ai yanxu acikin mutane akwai masu sawa awuta akwai masu cirewa