@_thefulllyfnurse: Alhamdulillah Day 3 episode 3 of our 3 days know your cycle finally Mun gama Allah yasa ku amfana da wannan series din 😇🙏#nurse #fyppppppppppppppppppppppp #sokototiktok #viralvideos #mesntrualhealth #womenhealth #ovulation
I am 6 months marriage
Kuma 4 month Banga period ba Kuma naje asibiti ance Babu cikin Dan Allah yazanyi
2025-08-03 19:01:03
0
auntyhabib@ :
amma kuma wcca fara period on 5th kuma t gama on 10th so how is she going to count her own
2025-08-11 11:51:20
0
aishatu muhamma :
dan allah kinyi da hauwa wllh inaso Ina bibiyanki Amma bana ganewa
2025-08-18 18:41:30
1
bestyme14 :
Dan Allah sister menene IVF
2025-08-09 15:53:47
0
Farida Bashir370 :
wlhy ban Gane komi ba
2025-08-11 23:39:30
1
Chronicles of a happy nurse :
Our last episode on this series Ina fatan kun amfana 🥰🥰🥰
2025-08-01 13:52:01
2
mmn khausar collection :
SLM sis naje asibiti sbd matsalar rashin samun ciki ance Ina da PID infection yaya zanyi pls
2025-08-04 17:34:55
0
salmateeyy ♥️♥️♥️🤗🤗💕💕💕🌹 :
dan Allah ovalution kwana nawa yake yi
2025-08-07 11:48:56
1
Abu Hanan 🇳🇬 :
Ga mata masu regular menstrual cycles Kenan, masu irregular kuma OYO💔😭
2025-08-14 18:56:37
0
user1862978179499 :
amma ni kenan inafara ovulating ina gama period kenan sbd immediately nakeganin sign and symptoms na ovulation
2025-08-04 14:50:40
0
user78854207451212 :
mun anfana kuma muanajin dadisosai Allah ya Kara basira
2025-08-01 16:36:37
1
sadbeby :
Muna gdy sis 🥰🥰
2025-08-01 16:00:55
1
Barkindo05 :
Miji fa; likita...(?)
2025-08-16 18:59:13
0
uzairuyushau :
i have a question about
2025-08-17 07:38:56
0
THANE RIVER :
likita Ko Yan iska
2025-08-12 05:07:59
0
Rescue Arewa from Banditry :
Shawarata shine kamar haka:
1. Na farko ya kamanta kisan Mafi yawan masu sauraron ki matane wayanda Basu San me ake nufi da ovulation ba, saboda haka kamata yayi lissafin ki kiyi musu with reference to period not with ovulation.
2025-08-14 11:41:50
0
user5916117860704 :
don Allah ayimana na wanda yafara 6 ga wannan wata
2025-08-11 01:15:31
0
user4994979256599 :
Menene ovulation da hausa
2025-08-10 19:51:50
0
Mohammed Kabir :
wai dan Allah yaza ai mata na tasan lokacin ovulation din ta
2025-08-09 16:30:20
0
Naziff :
Assalamualaiki
2025-08-12 16:41:10
0
Raheelat Ameenu :
idan mutun ya Sami miscurage kuma fa misali jinin ya dauke on 27 yaushe ne xai zama ovulation days dintah plx
2025-08-14 14:56:59
0
MM.93 :
ki dinga yi yanda za'a fahimta
2025-08-12 12:40:46
0
Hubby baby :
Please bangane bayanin bah kikaramin bayani🙏
2025-08-11 19:13:40
0
mrsisah :
Dan Allah ki lissafamun nawa na kasa ,23 nake ganin period 7days nakeyi ,yau 15days da gamawa,Dan Allah yaushene ranar ovalution dina.pls
2025-08-05 23:12:56
0
mustyumarkr463 :
Ke kin taba samun cikinne kika zo kina baje haja😂
2025-08-11 03:31:22
0
To see more videos from user @_thefulllyfnurse, please go to the Tikwm
homepage.