@mom_bee11: Hirar ummi nuhu da BBC Hausa

Mom_bee11
Mom_bee11
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 02 August 2025 08:51:42 GMT
293096
5723
182
389

Music

Download

Comments

streamteam02
【༒︎⫷™6̶6̶6̶™⫸༒︎】 :
shegiya yanzu kk fara gani indai duniya ce bazaki shuka sharrin ba ki girbi khairin koda kinyi nadama saikin tone Abinda kk binne😂
2025-08-04 05:46:45
2
sparklesoul382
sparklesoul💯🦋 :
Dan Allah abarta haka t hutu💔🥺
2025-08-02 12:55:56
20
real_zeeluff
real_zeeluff :
Allah sarki Ummi Allah yasa kinada rabon aure arayuwanki amin 😭
2026-04-16 19:04:53
2
naftexbrand
Nafcy❣️ :
Allah sarki😪Allah ya kawo miki saukin rayuwa ya yaye miki damuwarki.
2025-08-02 17:42:52
6
phateelag3
phateelag3 :
Allah sarki aunty kiyi hkr insha Allah komai zeyi dai dai insha Allah zakiyi aure ki haifi yaya masu albarja😭😭😭
2025-08-07 23:02:41
2
user6302245960061
Aisha Yusuf :
Such is life hmmmm let fear Allah no matter how circumstances
2025-08-02 13:24:10
5
asiyabbj
Asiya collection :
ALLAH ya azirtaki da miji mafi alkairi
2025-08-05 21:58:32
4
aisha_azzahrah
Azzahrah :
Allah sarki🥺such is life
2026-03-07 18:55:52
1
bullet6127
Abdulkarim yakubu yakubu :
Allah sarki lokaci knan..in ba Mutuwa akwai TSOFA
2025-09-03 18:46:00
3
maratussaliha7777
Mar’atussaliha🦋 :
Wai ita Wanne kuskure ne tayi a Rayuwan tah haka? Allah yasa mu dache👏
2025-08-06 05:17:04
6
rahamaabdoulaye52
Rahama Abdoulaye :
wllhi har gobe ina cikin masoyan ki ummi Nuhu
2025-10-10 20:25:49
2
hadizahmus
pure love ❤️ 😍 :
hmmmmm
2025-10-09 14:52:24
1
abubarbala
abubakarbala :
Wllh tabani tausayi saida nayi kuka ALLAH ya kawo maki mafita
2025-08-04 06:42:05
9
user7483419611422
Mrs ysb :
inda ummi take burgeni bata magana akan kowa tana tsayawa kan kanta sai dai ta bada izina da rayuwar ta kawai
2025-08-07 07:52:00
2
husnarhismail
Turaren wuta by mk :
Wllh duk sadda nakalli firar ummy nuhu sainaji wani irin damuwa musamman kukannan da takeyi Allah ya yayemaki duk wata damuwa aranki
2025-09-14 22:08:35
4
adamalys_cakes_and_deco
Baloons deco and cake in yobe :
Duk Wanda yaga suna kama da samha ya min like🥺🥺
2026-03-07 21:25:35
1
hapsa536
H. S.W :
Allah sarki Qu'Allah nous choisis le meilleur et qu'il nous accorde une bonne fin 🤲😭🥰
2025-08-04 01:47:44
5
pweetydeejerh
pweety deejarh :
Allah sarki
2025-08-30 09:35:04
1
nafisarkwankwaso
💃nafeesa 💓💕 :
ummi nuhu fa dasauranki wllh baki yadda turanci ya kwacemikiba
2025-08-06 22:03:30
3
hafsat_osman
hafsat_osman :
I use to wonder where ummi is ashheyyy,to kadara ne kiyi tuba nagaske kawaii, inshaa Allah, Allah zai karba Miki ya gyara Miki gaba inshaa Allah
2025-08-10 16:43:50
2
ablahumar247
Ablahumar88 :
to waike daman baki shiryawa lokacin da xaa dena yayinki ba,ai duka rayuwa haka take,allah dai yayi maki mafita ,amman haka duniya take,dauka da ajewa
2025-08-06 16:41:16
2
muhammadusmanrabi
HOSPITALITY :
Allah yayi maki masu fadan maganar banza ita tata tayi kyau Tunda ta gane kuskuren kuma ta yarda dan haka daman komai nadama akeso
2025-09-07 14:33:20
1
bilqueez2015
bilkisubd :
😭😭😭Eya it’s well with you ma
2025-08-02 09:14:35
3
maaamin_aysar25
I.N.T.I.S.S.A.R.❤️🦋 :
Hmmm rayuwa ba tabbas
2025-08-02 17:39:46
4
To see more videos from user @mom_bee11, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About