wlh nidai akaf malaman Africa masu fassarar alqur'ani wlh tallahi Banga Wanda yakai wannan bawan Allah iya fassarar alqur'ani ba indai inajin tafsir dinsa wlh har wani tsuma nakeyi Ina kwalla😭😭😭Allah yajikan malam jafar rahimawullahu ameen wlh tallahi munyi rashi
2025-08-04 15:06:25
78
harunayakubu413 :
yanzu ikon Allah ackin masallacinan dayawa babusu Allah yagafartamusu
2025-08-03 20:05:43
36
mubarak-mk Abdullahi :
Ja far
2025-08-02 19:32:41
10
alhamdulillah :
gaskiya ne mlm Allah yamaka rahama
2026-03-19 04:15:56
0
muhammadu sani bn manniru :
Allah yayima rahama malam
2025-08-05 06:35:11
2
UMARUL___PHARUQ 📊📈🤍✅ :
Allah yjqn min d Rahma ya Allah
2025-08-02 20:54:29
3
amirullah7770 :
🥰🥰🥰
2026-09-01 10:50:11
0
yaron kirki001 :
Allah yajikan malam jaafar ❤️❤️❤️
2025-08-02 11:48:01
43
Waleey As-salafy :
Allah yajiqan Abu Zainab Rahimahullah 🙏
2025-08-02 17:16:51
30
Umar kostoma 442 :
wata kila cikin masu sauraron wanan wa azi wasinso son mutu👏👏👏
2025-08-02 16:12:55
16
the_automobile_nig :
Kai Jama’a 😥😥😥 Wlh wlh wlh akwai shari’a a gaban mu kuma duk wanda yake da hannu wajan raba Bawan Allah nan da rayuwarsa ya daukawa kansa babban nauyi. Allahu kasa muyi kyakkyawan karshe 🙏🙏
2025-08-05 08:25:16
12
Abdulnasir Madaki :
Tsarki y tabbata ga Allah 😭
2025-08-03 07:55:23
10
usmanabubakar9752 :
ALLAH yakai haske kabarinka da sauran musulmi baki daya
2025-08-02 20:38:37
10
💥💥محمد ثالثو :
Tauhidi 🔥🔥
2025-08-03 08:08:22
8
gimba abdulsalam :
Allah yasa aljannah ne makomar mallam 😢🤲
2025-08-02 21:08:06
8
zaharaddeenlisa :
Ameen ya hayyu ya kayyum
2025-08-03 09:25:41
7
Al ameen Bofee :
Allah yajikan malam Allah yamasa rahama😭😭😭😭
2025-08-02 22:06:13
6
Dan Gari 666🙏 :
Allah Ubangijii yajiqanka mlm 🤲
2025-08-03 11:21:34
6
𝕾𝖚𝖑𝖆𝖎𝖒𝖆𝖓𝕭𝖆𝖖𝖆𝖗𝖞𝖆 :
Allahu Akbar
2025-08-02 16:45:04
6
Dr Shamsuddeen Aliyu Media :
Allah y gafartama mlm 🥺🙏
2025-08-03 06:20:55
6
yauri :
Allah y jikanshi d rahama
2025-08-03 01:53:57
6
umar_malla_53 :
Allahu akbar wlh in'injin karatun malam sai nayi hawaye Allah ka jikan malam
2025-08-03 18:55:49
6
daddy skipo :
RAHIMAHULLAH
2025-08-02 20:51:16
5
bin shuaib kano🇳🇬🇩🇿🇹🇷👍 :
Allahu Akbar Allah yajikan malam
2025-08-02 22:00:22
5
Sir Mangal001 :
Allah shi gamarai dagafara 🤲🤲🤲
2025-08-03 20:23:06
5
jameel Dan innah :
allahummagfirhu warhamhum 😭😭
2025-08-03 06:38:36
5
Mr.Saddeq🥰🥰🤩🔥🔥 :
Allah Yajikan Mallam Da Rahma 🤲🤲😭😭😭
2025-08-03 18:57:48
5
Bilal Abu Zainab :
ikon Allah, Allah ya maka rahama tare da sauran musulmai Amin
2025-08-03 17:28:52
5
Ukashatharuna6543 :
Jagoran masu tafseer da harshen Hausa
Al-allamatul mufasseer
Allah ya maka rahma sheikh😭🤲🤲🤲
2025-08-06 17:14:22
5
E M G... :
allahu akbar
2025-08-02 16:17:49
5
A.A.G.ONE :
allah yajiqan malam darahama
2025-08-03 10:07:40
4
salissu :
Allah ya jikan malam jaafar da Rahama
2025-08-03 03:48:06
4
ABUSUMAYYA :
Allah yajikan malamammu na sunnah kaimusu rhm kasa Aljannah makoma
2025-08-03 16:36:07
4
Abu_Ahmad :
Ka ji zance filla filla malam 😢😢😢 Allah ka jikan Malam da rahma 😢😢😢
2025-08-02 23:59:51
4
nasurukabir :
allah yajiqan malan darahama
2025-08-03 23:29:56
4
abubakarSadiq7009 :
allahu Akbar fuskokinan Allahne kady yasan wanda suke rae
2025-08-04 05:07:33
4
Mansur Yahaya :
Allah ya jikan malam darahama 😭😭😭😭
2025-08-03 08:41:19
4
Bashirsanibrk001 :
gaskiya wannan bawan ALLAH Ina kaunarka tsakanina da Allah
2025-08-04 12:25:08
4
ikilima abdullahi Anishe :
Duniyar tafseeri, ubangiji ta'ala ya kara ma malam Rahama da sauran musulmai baki daya 🤲
2025-08-04 12:52:05
4
hakim :
🥰🥰🥰
2025-08-02 10:21:49
4
Abu Hamdallah :
shaikh Jafar waliyine
2025-08-04 19:37:35
4
Fc Barcelona 🇪🇸🇦🇷🇳🇪🇳🇬 :
Allahi Jikan Sa Da Rahama
2025-08-03 10:17:46
4
Daihuru Isah Inuwa Bakwami :
Masha Allah Jazakumullahu Kairan
2025-08-05 21:15:52
4
khalil habib tom :
allah ya jikan malm jafar
2025-08-09 21:21:53
4
AHMAD MUSA :
Allah yajikanshi da rahama yasa Aljannace makomarmarshi.
2025-08-05 21:40:35
4
SALES JEWELLERY COSMETICS SHOE :
naam malam
2025-08-02 15:21:45
4
Adamu Salisu Soye :
Allah yaji kan malamn sunnah
2025-08-02 21:34:17
4
Msani :
Ya Allah ka jaddada rahamarka da gafarar ka ga sheikh Ja’afar Mahmud Adam
2025-08-06 21:09:00
4
axixesmarwan1 :
gaskiya 💕💕💕
2025-08-02 21:29:10
4
samaila bello :
allah yajiqan malan
2025-08-05 19:49:03
3
abdulsuleman911 :
wallahi Wallahi mun yi Rahin malami 😭😭😭
2025-08-03 19:12:17
3
markaz ibn taimiyya Baure :
Allahu Akbar Allah yajikan malam😥😥😥
2025-08-05 21:36:52
3
user2684992102247 :
Allah yajikan mlm jafar mahamud adam
2025-08-03 17:48:42
3
yunusaimawa :
Allah yajikan malam Jafar mukuma Allah ya kyautata karshanmu ameen ya hayyu ya qayyum 🙏🙏🙏
2025-08-05 22:03:44
3
To see more videos from user @danlamisaminuhami0, please go to the Tikwm
homepage.