Toh shi bawan allah miyasa kuke fiddosa aboye mana kmr yanda allah y bada umarni min
2025-08-03 03:47:42
15
yazed 55 :
wai Dan Allah kwanabiyu inakikajine shiru gidan badadi
2025-08-22 23:38:26
2
Dijah Jigawa :
Jamaa maza fa sunki dadi 😂sai ansa musu hannnu yasin
2025-08-03 00:21:04
8
عبد الوهاب, :
Allah sarki working experience knan malama wlh karya kk namiji yana yi wa mace zaton data daukin kanta idan kk kama kanki dan iskama baya tasiri akanki kede yadda kk shiga da yadda dabi’ar ki take haka mazan da suke binki hjia
2025-08-03 05:06:34
9
mohammedsaid8863 :
kowa zai ja iransa ko iranta ne.
mai kunya zai ja mai kunya,haka marasa kunya ma haka.
wallahi yawancin mazaje sunfi son nisassu,Wanda basu waye sosai ba.yawancisu kuma basuwayin social midea, shi yasa suke zuwa Kauye suyi auren.
2025-08-04 21:02:09
2
reemah :
Wlh yar uwa haka suke baau da amfani 😏Allah ya bamu nagari
2025-08-03 10:22:06
3
No Love :
Wanda yasan baya soyayya yadan namin like 🥰
2025-08-03 08:18:31
21
Abdulmajidsulaiman :
Kuma kudi kukeso
2025-08-23 18:58:14
1
aasadiq :
ganinan zuwa inakan hanya😍👈
2025-08-02 17:08:26
3
Usman :
To masu juya bayan dan abiyosu ta bayan fa ❓❓❓❓
2025-08-04 09:32:28
2
Bashow Alee :
La ila ha illallahu Muhammad rasulillah
2025-08-23 02:07:43
1
Muhammad Abdulkadir 0030 :
komai kikagani kalan Zarin kalan yadin
2025-08-03 04:56:17
6
Faz—Rah❤️💯 :
Ycn dik matsiyata ne en iska shiyasa nima bn kulasu shaggu
2025-08-04 07:31:05
2
Ahmed Zachariah :
kumafa kamar gaskiyace magann
2025-08-03 08:03:41
4
CEO ~HUMEEYS ~ TOUCH 🦋💄🦋 :
Wllhi sister hk maganarki take 👍👍😂😂
2025-08-03 11:49:44
5
Galadima :
Ai kodayin wasu daga cikin kune yaja maku...🤣😂
2025-08-03 07:56:06
5
kabeer 🌀 :
Allah yahada ki da miji mai irin halinki
2025-08-04 21:18:56
4
salisu :
zaki shigo a ta biyu😁
2025-08-02 15:55:31
4
white moon :
wlh toto suke nema niban farinciki dannayi saurayi nasan meyake so
2025-08-03 08:09:45
3
Gallant Navy Boy :
Duk Wanda Ya Fahimci ✍️An'mata kan Tawaye Yami'n Like 🥰🤣😆😂
2025-08-04 09:19:51
4
momin kausar ✨💫❤️🥰 :
kowa kaji yace imaninki karshen son yaushe damuje yawo yaushe dakizo ki sameni kowa yaki shi yana da nan kudi da mota se kiji kawaii iskan ci Ubangijin Allah yakawomana mazajan aure
2025-08-03 07:38:46
0
Umar AB 👑 :
too wayace ku zama haka ahtoooo Baku kukaja mah kanku baa 🙄🙄
2025-08-19 13:23:10
2
Ibrahim Bala Sa,idu :
wallahi kuwa
2025-08-04 10:00:38
4
Ahmad 34 :
kiyi hakuri amma kinysufa yara ake yayi yanzu ba keba
2025-08-02 18:46:19
2
To see more videos from user @queenhasseenat0, please go to the Tikwm
homepage.