Allah y jikan twins sister ta 😭😭Ameen y rabbi 😭😭i really missed her 😭😭
2025-08-02 22:51:17
22
Real~Hayyo :
Duk wadda yasan yan biyu kyautar Allah suna burgeshi yaymin like
2025-09-05 18:28:31
16
Sumayya Balarabe Bello :
ya hayyu ya qayyum ka bani Yan biyu idan alkhairi ne a gareni 🥺🙏
2025-08-03 14:04:12
13
ruky's delight :
Allah k bani badan halina ba
Allah rayyayu lafiyayyayyu
masu albarka ❤️🥰
Allah inaso 🥹 ka bani masu kama dani
2025-08-02 22:45:10
15
𝒁𝒊𝒆𝒆 𝒀𝒂𝑴𝒂𝑳𝒔𝒉🌱❤️🌱 :
Kunga Kmr yanda kukai wann. Taron na yan biyu Muma Haka Watarana xamuyi namu na masu şuna Xainab only ensha Allah Yan Xainabawa sisters group kumin Like❤️
2025-08-06 22:09:50
6
🦅ŇÆJ̣̌ƐƐBÜĹĹÆĤ🦅 :
Nasan inkaga video Nan dole zaka leko comment section toh in Allah ya nufeka daxuwa saikamin like 🤣🤣😎😂
2025-08-03 18:59:56
24
Farida namadi :
Allah kabani Yan biyu masu albarka
2025-08-03 10:03:24
8
Maman ismat empire collection :
Masha Allah Allah kabani en biyu
2025-08-03 08:49:04
6
Hussaina Manga ♥️🥰🥰♥️ :
Allah yasa Twine brother na ya zamo sadiyar ceton uwayenmu ranar gobe kiyama🙏🙏