@marke.herbal.medicine: AMFANIN NONON RAKUMI akwai magunguna da dama da akeyi da nonon rakumi musamman masu hada magunguna suna sarrafashi ta hanyoyi daban daban kuma shansa shikadai shima yana magani kala kala 1 idan mace tana bukatar daukan ciki zatasha nono rakumi bayan tasha sai mijinta ya sadu da ita zatayi hakan har zuwa kwanaki uku 2 yawan shan nonon rakumi yana saukakawa masu cutar HIV anaso me wannan cutar yayi kwana sittin kullum yanasha 3 nonon rakumi shansa yana maganin hawan jini ko kuma tarin asma 4 Nonon rakumi kamar mace zata iya shan sa haka kota hadashi da garin ridi yana saka mace tayi ni ima sosai 5 mata masu sha awar hada tsumin mata musamman amare to kawai Ki samu kwakwa da dabino ki jika su ki markada ki tace sannan ki kawo nonon Rakumi ki zuba saiki zuba zuma kadan ki ajiyeshi ki kwana uku kinasha 6 mace Wanda bata iya dadewa wajen jima i to tarinka shan nonon rakumi yana saka mace juriya sosai Allah yasa mudace #nigeriantiktok🇳🇬 #ghanatiktok🇬🇭 #malitiktok🇲🇱 #saudiarabia #niger #katsina #maiduguritiktok #lagos #camaroontiktok🇨🇲 #arewa #abuja #sokoto #MaganinGargajiya #camaroontiktok🇨🇲 #nigeriatiktok🇳🇬 #ghanatiktok #CapCut

Marke.herbal.medicine
Marke.herbal.medicine
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 02 August 2025 21:06:31 GMT
15478
312
12
53

Music

Download

Comments

auwalsadiq0
Auwal Sadiq :
muna godiya
2026-02-02 12:56:29
0
ibrahimaminubby1
BBY :
Allah kara daukaka
2025-12-21 00:10:22
0
user9233403561530
محمدعمر :
صل الله عليه وسلم
2025-08-03 03:43:23
1
user681968178629
بلال بلال :
صلى الله عليه وسلم
2025-08-04 06:00:19
0
drhafeezlawal1
Dr YUGUDA HERBAL PHARMACY 🌲 :
dr dr dr
2025-08-04 22:16:40
0
muhammadtukubr
muhammadtukurbr :
ainakuke
2026-05-03 17:33:24
0
abdul.hadi37009
Abdul Hadi370 :
🥰🥰🥰
2025-08-02 21:15:41
2
lawanshehu780
Auwal Usman780 :
😂😂😂
2026-03-30 11:57:28
0
call_me_nakowa
call_me_nakowa :
❤❤❤
2025-08-26 17:44:18
0
gameyard759
Game Yard :
🫶🫶🫶🫶🫶🫶☝️☝️☝️👍👍👍👍👍🙏🙏🙏🤲🤲🤲🤲
2025-08-05 19:50:13
0
maliki.salah7
Maliki Salah :
😁
2025-08-05 13:48:23
0
afatlinksconnect
A FATLINKS CONNECT :
🥰
2026-03-24 20:42:19
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About