@usman.collection.fta: Duk yarinyar da bazata soka tsakaninta da Allah ba ka Rabu da ita #CapCut #arewa__tiktok #fypシ゚

USEE. BRO-TO-BRO😎
USEE. BRO-TO-BRO😎
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 03 August 2025 09:20:06 GMT
139576
22874
595
596

Music

Download

Comments

dadynsadeq
Dadyn sadeq10 :
😭😭😭Wlh ta taba rabuwa dani tadawo da kanta gashi yanzin haka auren mu nida ita yakusa wlh namata uziri kuma ina rokon Allah dayasamana albarka acikin🤲🤲🤲
2025-08-04 13:27:20
30
yhy_muhd
Yahayawudil :
Ni kawarta ma cewa. tayi sunyi sabon saurayi. Mai kudi. 😅
2025-08-05 22:57:23
13
aminutarget4
Aminu target :
basulhu baka yansa a soyayya wlh idan narabu da yarinya mun rabu kenan no going back suna nan dayewa
2025-08-03 19:05:03
8
ruggedsniper1
Rugged Sniper 🤦 :
allah yamaka albarka kuma allah yasa iyayenmu agidan aljannah baki daya 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2025-08-04 11:14:05
4
apresdon
Apresdon :
I love you bor to bor 🥰🥰
2025-10-18 19:38:41
0
jidda0557
jidda :
dan uwarsu ba jiya ma munyi fa da da tawa sai da natura mata 15k Sai Tarai Na mun
2025-08-07 09:02:36
1
ramlatukabir
ramlaty :
wlh ba dukka ba wasu mazan ke kuntatama
2025-08-05 05:23:28
1
ogaminu1
OG AMINU… :
Sorry bro 😎
2025-08-03 17:21:45
3
cantomafsk
Cantoma :
wannan gaskiya ne
2025-08-14 22:54:22
3
khalilontop
Khaleel💋Fulani blood🩸 :
@Khaleel💋Fulani blood🩸:haka budurwata ke nunamin a halinyanzu an kullemana kasuwa but. tafara sauyamin kirkirar rigima da halin ko inkula da salo
2025-08-05 15:58:28
2
harunamuhammad8607
@Haruna muhammad kirikasmmakkm :
gaskiya ne abokina
2025-08-18 16:43:18
2
babawo..md
Mohammed Abubakar :
Allah ya sa mu dace, ya kuma mana zabi na gari… Amin Thummah Amin
2025-08-17 08:00:24
2
khalidjibrin585
khalid660 :
Bro to Bro
2025-08-03 18:22:03
2
user4659802760629
al ameeen abban noor :
wlh👌
2025-08-03 11:36:48
4
kosso523
Kosso :
ina yinka broth
2025-09-03 12:20:01
1
aliyu.kiyaya
DR. ALIYU DAN AWU HERBS :
yanaga ba nusa,u a comon🤔
2025-08-12 23:41:16
2
smddange
Sa'ad dex📊📊 :
gsky hakane 😢😢
2025-08-18 14:26:29
1
mubarak_pepe
Mubarak Pepe✌ :
Allah yasaka da alkairi 💯
2025-08-11 15:25:38
1
gazalisumaila001
Sumaila gida :
Gaskia bro a duk lokacin da kayi update sai ka tashi kaina.
2025-08-15 10:22:24
1
user4223560250556
manir Badamasi :
hakane aboki ,mungode
2025-09-13 09:08:51
1
salihuharuna451
Salihu Haruna :
Ta rabu dani alokacin da nake jin bazan iya yin rayiwa bb ita b 😭😭😭
2025-08-15 20:18:37
1
bashirmmusa369
B BOY :
Allah sarkin ubangiji allah yakara jaddada Hasken rahamarsa achikin Qabarin Fateemah 😭😭😭
2025-08-07 13:46:46
1
mansur8malando6
🎉young malando👑 :
wallahi bro gaskiya ne
2025-08-13 14:20:20
1
official_sardiq
Aboubakar lawan :
Gaskiya yau sai nayi follow naka 😁
2025-08-14 22:51:41
1
khaleel_clothing_12
khaleel_clothing_12 :
Wannan Gaskiyane bro
2025-08-06 22:09:30
1
To see more videos from user @usman.collection.fta, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About