kyakkyawata fatan kina cikin natsuwa da walwala
Allah y sanyaki cikin kariyarsa
ya albarkaci rayuwarki
ki wuni lpy ciki kauna da soyayya
kece farincikin zuciyata
Ina kaunarki har Sama da kasa
2025-08-06 12:49:32
6
hafsatbala11 :
Thank you once again
2025-09-01 21:02:49
1
sultan :
Please why you not allowing us to save an important video in a simple way?
2025-08-31 19:30:10
0
Abdul Inyass :
oga pls one video for Naseeba💯
2025-08-03 17:48:17
4
henna _artist_abuja :
ni fa ban San rowa 🥺🥺🥺 haba Dan girman Allah
why can't we save it
please na😭😭
2025-08-03 18:37:26
7
Abu F@rh@n ✨🥰💯 :
Allah sarki duniya sai nashirya sab zangina soyayyar gsky sai wata tasace simintin 😂😅
2025-08-05 07:41:24
0
hizbullahi isah :
kyakkyawata fatan kina cikin nutsuwa da walwala, Allah ya sanyaki cikin kariyarsa wannan dare ya lullubeki da salama da kwanciyar hankali ya albarkaci mafarkiki da abubuwan da zuciya take muradi kikwanta lafiya cikin kauna da soyaiyah kece farin cikin zuciyata Ina kaunarki har sama da kasa
2025-08-10 13:23:20
4
Alh. Mustapha Sani Yauba :
kyakkyawata fatan kina cikin nutsuwa da walwala, Allah ya sanyaki cikin kariyarsa wannan dare ya lullubeki da salama da kwanciyar hankali ya albarkaci
2025-08-07 19:47:53
2
manchii :
ameen ya Allah 💞
2025-08-29 19:29:49
0
Presdo M Fatima :
kyakkyawata fatan kina cikin nutsuwa da walawal Allah ya Sanyaki cikin kariyarsa
2025-08-28 19:34:41
1
Abbas yusuf 10 :
Wowww 😍😍😍😍
2025-08-03 22:37:56
0
hotgirl🔥 :
First comment
2025-08-03 17:47:01
3
Abu Abdallah dan izala :
nifa wai meye amfani rufewar wane haba
2025-08-05 16:59:12
3
The saint :
one for phateema plixx🙏🙏🙏🙏
2025-08-04 09:52:39
1
DAZMAH INVESTMENT :
hallaka Kobo gireba and iloka available
2025-08-06 01:27:09
1
gorgeous Girl. ###.. :
Dan Allah rukayya
2025-08-03 20:16:53
0
Rabiu_makinta :
Ni bana son shi ni sai na fada rijiya da taci kazar Daren farko zakaji shiru 😂😂😂
2025-08-04 10:43:35
0
Umar ☪️Salah ☪️ :
kaji gaskiya do
2025-08-04 21:55:13
1
mustafah yunusagm :
walahi ko sauraranka nabari sabuda ba asivin
2025-08-04 10:32:15
3
realabubakar211 :
Bro Please 1 Video For Me Fateema Fateema Fateema
2025-08-03 20:46:53
2
isla :
2025-08-06 20:50:44
0
habibullah kirawa :
wannan Kalaman nakama haushi yake Sani
2025-08-05 16:13:55
1
sunusi namnai :
my bibi
2025-08-03 22:46:20
2
Abubakari samira :
Ameen
2025-08-30 00:53:02
0
Saminu Rabiu hrb :
Ni har ma nayi saving.Zaki iya savin na ta vidmate
2025-08-04 09:39:55
6
To see more videos from user @aiimar_backup, please go to the Tikwm
homepage.