@danmusa_newprince:

Dan Musa
Dan Musa
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 03 August 2025 20:00:39 GMT
375931
28220
744
2551

Music

Download

Comments

fulanys_kitchen_kano
Fulanys_kitchen_kano :
Inde waqa ce🙌🏻
2025-08-04 01:01:46
256
nursehabeeeb
elhabeeeb :
Wai Nawa ake biyan Dan Musa Yayi waqa Nafara Taru😂
2025-08-04 12:58:59
80
zainablawal1335
Zainab Lawal💄 :
wanda ya yarda dan musa ya iya waka ga amana yayi mun like
2025-08-04 11:15:24
49
fadymatou___
Fadymatou____ :
nafara Tara kudin wakar bikina tun kafin mijin yazo😂❤️💃
2025-08-04 18:14:23
39
ayushkams
Eishaa incense 🥰 :
InshaAllah zakamin na Aurenaaa😊😊 mijin nake jiraaaa☺️
2025-08-04 10:50:27
27
uskieone
✨USMAN-USKID✨ :
Arewa wizkid ❤️
2025-08-04 05:27:14
44
beebaty05
Beebaty05 :
Again dan musa ❤️wai banace ma karka kara wakaba sai tawa 😂
2025-08-04 00:46:41
29
zeesarki1
Zee sarki :
Duniyar waqaar biki kenan🥰
2025-08-04 11:55:06
7
userqueen__3
Halimz_Chops💕 :
Take ur crown 👑 Dan Musa indai waqa ce😍😍
2025-08-04 10:35:14
8
marryerhm
MARYAMM❤️❤️ :
Always giving the best 💯🥰🥰
2025-08-03 21:52:34
8
salhaf3633
Salman🥰 :
wallahi kaciri tuta inde wakar biki ce wallahi
2025-08-04 14:23:46
6
beebii_ng
beebii_ng :
Dan Musa duniya 💯
2025-08-03 23:58:14
9
sanidancity
SANI DANCITY :
Domin Gane Sùna New Prince Ku Rubuta Musa🙏
2025-08-03 20:31:16
8
limerh20
Limerh20 :
Inde wakar biki ce abar wa danmusa kayansa 🥺🥺🥺🥰 ya Allah da Banyi aure ba babu abinda xai Hana kaimin waka🥺
2025-08-05 14:49:24
10
ayshanass17
Ayshanass :
Indai waka ce anbar maka wlh 👍🏻😂
2025-08-04 11:48:15
6
officialmaryam3
Maryam kabir Abdul :
Abar maka kayaanka,,, idai wakar aure ce.🙌
2025-08-05 18:29:41
6
iamzawaskie
Musa Muhammed :
wan nan Dan Musan Karshe ne ka iya ka huta wallahi indai waka ce nidae inajin dadin wakar ka
2025-08-04 22:39:59
5
suwaibaadamu438
as'lamiyya🦋🤍🥰✅ :
allah yamaka baiwa wllh💝
2025-08-04 00:39:33
12
meenerhskitchenutensil
meenerh's kitchen utensils 🛒 :
Mun karyama dan kwali 🙌
2025-08-04 07:24:22
6
ladyi73
Shatuwa💕 :
Awwn ya ibrahim and hayra Allah yabaku zaman lpy
2025-08-04 09:30:58
11
abbamusa3355gmail.com
ABBA M FULANI🇦🇪🇳🇬 :
Allah yakara lafiya babban yaya dan musa your best in Nigeria
2025-08-03 22:22:00
8
fadeelstylish4472
ibrahimmohammed4472 :
Yaushe za Asake 🥰
2025-08-04 13:58:50
8
daddy_d_boy_gombe
daddy-d-boy-gombe :
MAWAKIN FITA KUNYA Allah Kara DUBUN nasarori GAGAREN GOMBAWA INDAI DA DAN MUSA TOH BAKOWA GOMBE TO THE WORLD KEEP IT UP..
2025-08-03 20:07:38
12
rahmatee2
 رحمةالله♥️🦋 :
Dan Allah kadena waqa Kar fasahar ka ta qare kafin bikina 🤣🤣
2025-08-04 11:27:47
11
_zeeysglow2
Zeeys glow :
Indai waka ce kawai abarwa dan musa
2025-08-04 11:59:17
5
To see more videos from user @danmusa_newprince, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About