@sardauna_shoot.ng: I am just smiling. Ji yadda Mai girma Gwamna yake yiwa Jikar Dr. Yunusa Adamu Dangwani wasa. 😍😍 Allah ya raya. Amin ❤️✌️ #CapCut #sardaunashoot #AbbaIsWorking #viralvideochallenge #akygoagain #foryoupage❤️❤️ #viral_video #kwankwasiyya #kano
Abba Is Working
Region: NG
Monday 04 August 2025 20:05:58 GMT
Music
Download
Comments
ilovelatinasandm3s :
Gawuna is coming 😹💔
2025-08-06 21:58:42
5
✂️A CHIROMAH CLNG PSN DSNG🪡✂️ :
dan Allah ya sunan wnan wakar
2025-08-05 18:37:05
13
Mai gadon zinari :
wow wllh kamar nakoma kano wllh Ina son aiyukan Abba
2025-08-08 09:11:11
7
EL Tajuddeen :
Allah yataimaki uban marasa uba masu ubamma ubansune🤗🤗🤗
2025-08-05 07:11:56
8
Aminullahi Commander :
Allah yashiga lamarin ka
2025-08-04 22:08:50
9
Khamisu Yandadi :
Mai Girma Gwamna an dauki Matasa aiki ama aikatar aikin Gona ta jihar Kano KNARDA, amma an manta da Karamar hukumar GHARI, Mai Girma aduba
2025-08-05 06:40:57
5
AMANAR SUFAYE (MRS SHAREEF) :
wannan mutumin n daban ne wlh
2025-10-06 19:59:41
3
Bello Garba Umar :
Bana son Yan kksy da NNPp Amma gaskiya Abba Yana da kirki da kyan hali da humanity Allah yaji riko da hannunka Gov Abba
2025-08-05 22:07:47
5
UMAR:U:TEXTILE12 :
Allah yataimaki jagoran talakawa
2025-11-01 10:26:52
1
Engineer Muhammad :
4+4 8 bye God grace 🙏
2025-08-06 19:08:12
2
mewada umar :
ina kaunar governor na sosai Allah dai ya tsare jagora nagari
fatan alkhairi abban kanawa☺️☺️
2025-08-07 00:47:55
3
maman bilkisu :
4+4
2025-08-07 13:27:47
1
abubakarmuktara25 :
Masha Allah 4+4 insha allah
2025-08-06 20:55:33
1
khadeejahabdulrahmanmusa@gmail :
4+4+4+44445insha Allah
2025-08-07 00:45:21
2
SARKIN LITTAFI :
Allah ya Kala da kai
2025-08-06 20:35:56
2
ME YAR MAKWARARI (1)🎤🎤🎹 :
Abba again 2027 insha Allahu
2025-08-07 13:49:26
2
Bashir Aminu Dbt :
Abba gida ❤️❤️
2025-08-05 19:36:15
2
JAMILU BAKA FUSHI :
Allah yakara lfy Danisan kwana mai girma
2025-08-07 16:25:59
1
salmat :
Allah ya raya
2025-08-05 07:11:12
3
M❤️A🌸 :
Allh yasa nima inna haihu ya dau “yata 🥰👍
2025-09-18 08:10:48
1
Salisu Danladi :
Allah yakara daukaka darajarka
2025-08-06 21:12:00
1
Nasiru Ibrahim DBT :
Kahuta lafiya ishal, Allha sai, 4+4,2027,isha,Allha 😅😅
2025-08-06 10:25:53
2
anas9418 :
abban kanawa
ALLAH YA BAKA NAJERIA YAN KASA SUJI DADI
DA YARDAR ALLAH 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
2025-08-05 14:00:49
2
angelly na 💝🌹💍 :
Allah ya Kara lfy
2025-08-07 06:19:15
2
RCHP :
Na tabbata da ni na keyiwa yarinyar wasa kuka zatasa, na gefe suce min Karna karya Mata hakarkari, Amma da yake Gwamna ne har wani Dariya take😁
2025-08-05 10:03:00
2
To see more videos from user @sardauna_shoot.ng, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.