@social_ustaxx: Wlhii qarya ne shehu Tijjani baiga manxon Allah ba wlhi, Yan Darika kuji tsoron Allah 🤷🏼♂️#everyone #socialustaxx #30dayschallenge @SAUTUL SUNNA @DUTSEN TANSHI MAJLIS BAUCHI
Mlm bidi’a bala’e ce Allah k kashemu a turbar sunnah 🤲🏻
2025-09-03 23:52:01
160
abubakarau69 :
Kashi ya fi mauludi 😂😂
2025-09-06 11:57:50
7
Halipah customer :
Kiii Allah yarabamu da bidi’a🤲
2025-09-06 14:26:40
1
Amina alkali :
Kaga mutum Iya mutum amma yana büde baki zakaji tsantsanr hauka wllh kaji rantsuwa akan qarya😂😂😂😂saidaku yan darika😂😂😂😂
2025-09-06 09:32:26
16
fatimahreal4 :
IZALA forever insha Allah, muna sunnah 💯💯💯💯💯
2025-09-06 09:47:32
8
alaba :
Duk Wanda y yarda baiganshiba ido d ido yaymin like
2025-09-06 08:43:29
15
user2684654879249 :
Addinin musulunchi daban
Addinin Yan dariqa daban
2025-09-05 20:14:42
42
Maamerh! :
Wlh tallahi shehuu yaga shedan 😭😂😂😂
2025-09-06 01:03:46
19
momabee1 :
Sunnah gdan gaskiya🤍
2025-09-06 12:12:26
0
El HAROUNA༆ :
Junaidu kaji tsoron Allah 🙄
2025-09-06 13:17:50
0
ahmad abbas kurya :
😫😫😫 yazo yaraba mu da yan uwanmu
2025-09-06 12:16:12
0
Mubarak :
Malam idan ka wayi gari kaga kanka a musulmi kuma Ahlu sunnah wlh ka godewa Allah.
2025-09-06 14:01:43
1
Ishaq ibrahim :
sunna sak
2025-09-06 05:54:44
4
Legacy⚡️ :
logically kenan,Allah yaja da kwana malm lawal triumph
2025-09-06 11:56:08
2
Buhari Aliyu :
inyass yafi fir,auna iskanchi
2025-09-05 14:43:50
6
Teejay_Tex :
Bidi’a gidan soki burutsu 🤣🤣
2025-09-04 21:38:49
3
abubakargambo451 :
ai bansan malam janedu soko bane sai yanzu
2025-09-06 01:04:05
2
HD maikwano enterprises :
jaki dama kai me zaka gane shehu tijjani yaga manzon Allah Dan ubanka shege mahukaci kudena hawkanku kunasa shehu tijjani
2025-09-06 08:57:22
0
Al-kitab wa sunnah 🕌💚 :
Gsky bidi,a masifa ce😅😅😅
2025-09-06 12:02:14
1
A.A DAN HAJIYA :
Abun mamaki anan shine
anyiwa manzon Allah waye ta hanyar malaika jibrilu
shi kuma sabida matsayin shehu babba ne se aka aiko masa manzon Allah
kuma manzon Allah me gidan jibrilu ne
Anan waye gaba knn?
2025-08-28 23:35:56
5
Bédouin :
Gaskiya ko abamu aya ko hadisi
2025-09-06 11:12:42
1
Hussain Muhammad Abdullahi :
a uwarka ya gan Shi Dan Shegiya
2025-08-29 11:45:35
32
محيسنه!✨🫶🏻 :
Dama wancen malamin badan ahlussunna bane? Kai innalillahi ni kuwa da ina San malamin naga yanata rantse rantse🥺🤭
2025-09-06 09:46:26
1
Salis :
wlh ƙaton shedan yagani amma ba annabi ba😂
2025-09-06 08:24:09
1
rukylabdo77 :
kaii bidia masifa ce ahaka suke batar da al'ummah
2025-08-31 14:43:19
10
To see more videos from user @social_ustaxx, please go to the Tikwm
homepage.