@profisapantami: Mun yi babban rashi na dan'uwa Malam Muhammad Mustapha Idris wanda ya rasu a kasar Saudi Arabia a cikin kwanakin nan. Marigayi Muhammad Mustapha maaikaci ne a Embassy na Nigeria da ke Kasa mai tsarki. Bawan Allah ne, mutumin Kirki ne wanda ke da halin dattaku. Wannan itace Shaidar mu gare shi. Mun samu damar yi masa Sallah tare da raka shi makabarta a Saudi Arabia. Muna rokon Allah Ya sanya Aljannah ce makomar sa tare da iyayen mu da malaman mu da zurriyyar mu.

Professor Isa Ali Pantami
Professor Isa Ali Pantami
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 05 August 2025 21:08:42 GMT
1663549
116042
1327
1065

Music

Download

Comments

abba.ab.clothing
Abba skt :
munafuki wawa daqiqi .ilmun la yanfa'u .kuma dan hasadar dr idris Abdul Aziz dutsen tanshi
2025-08-09 15:36:49
10
merm_whosane
Muhammad hussain :
Dan cida addini kawai
2025-08-05 21:49:10
21
wald.amana
WAL AMANA :
mallam bayan kabar office mutane suka gane kokarin da kakeyi a office. ansayi data 1 gb naira dari, amma yau 1gb naira 800
2025-09-27 13:55:16
8
oumafif28
oum Afif❤️ :
Allah ubangiji yakarawa mlm lpy Allah yayimaka sakamako agidan aljanna firdausi amin🤲
2025-09-14 18:31:50
14
fanna3435
✅✅✅✅✅ :
Indae wanka ne azo gurin mallam
2025-08-07 08:10:28
14
abbafasion
abba fasion12 :
wlh dole kadena kuka idan kana waazi daman baka samu dama bane kay sata yanxun kuma dakukayi sata babu kai babu kuka Allah yasaka mana
2025-08-13 15:32:45
5
ibrahim.adamou16
ibrahim Adamou :
Allah yakara lafiya da imani da taqawa
2025-09-20 21:55:05
5
user14154692974731
adamu shuaibu :
fatan nasara
2025-08-07 10:09:11
5
yarima.dm
KING_OF_COME BACK 🎮 :
Dan Allah inci albarka annabi Muhammad s a w 😭😭🥰
2025-08-07 00:13:00
11
badeeyer
Badeeyer :
Allah ya kara ma mllm lafiya
2025-09-08 23:17:05
4
ab_zam_zam
Abdulrahman :
ya malam allah yakara basira
2025-09-02 07:04:51
4
mamanaraby
🌸Herphsey🌸 :
Allah yakarawa rayuwa albarka ya malam kuma allah ya jikan wanda yarasu 🤲
2025-09-08 12:26:47
4
hajjyushau
hajj yushau :
masha Allah
2025-09-06 06:23:16
3
mupylash
muppy masko :
ya Allah ya hayyu ya khayyuum ya Allah kasa abdil samat nawa yazama kamarka ya Allah
2025-08-12 09:58:11
6
user8350901216052
l miss you family 👌❤️🤲 :
Masha allah
2025-09-08 13:40:35
2
hajy_hauwagarkuwa
haj_hauwagarkuwa :
MALAM. ALLAH YAJIKAN. IYAYENKA DA RAHAMA
2025-08-05 22:39:12
6
smart_naval
YAYA HAFIZ 🇸🇦🇳🇬 :
Dan girman Allah kumin like 😊😊
2025-09-27 22:28:26
5
zeeksg1
zulkifilu Abdullahi sg :
Allah yakara lafiya danisan kwana me albarka
2025-08-11 16:39:48
3
abdulazizmusa618
Abdul Dan mama :
Allah yaqarawa malam lpy da rayiwa me Albarka amiin yah Allah
2025-08-08 22:28:05
3
user4983925486681
Muhammad Abdullahi :
alhamdallai 🙏
2025-09-08 13:34:38
2
user9561059740547
legend 001 :
Allah ya kara ma rayuwa sa Albarka
2025-10-05 07:26:50
2
user837700
Badyshow :
Allah yaqara maka lfa da nisan kwana malan
2025-09-06 22:40:06
4
maman_samha99
Masha Allah🌿🌹 :
السلام عليكم
2025-08-12 21:44:57
1
abdulqadeerisahcrc
Abdulqadeer Isah (Avverh) :
Ameen Ya Hayyu Ya Kayyum
2025-08-09 19:06:54
2
maimounathmuhammad
ecleemat :
ga ilmi ga kudiba
2025-08-07 18:28:30
4
To see more videos from user @profisapantami, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About