Ali nuhu kenan ku duba yanda yake tunkaho kamar yana ibada
2025-08-07 14:12:07
93
Real fashola ✅ :
Ali nuhu katon banza dan rawa 😎
2025-08-07 19:20:54
8
mmn twins :
Tell me d reason y God no go help dis man
2025-08-08 09:30:21
24
Hajj hamiss Asara :
Don Allah don Annabi Muhammad s a w Ina Neman jari Ina son yin Sana a
2025-09-01 20:42:05
9
Dr.Karima skincare products :
Wai kun lura cewa wayar hannun mu tana shagaltar damu daga barin ambaton Allah da karatun Alqur’ani.
Yake yar Uwa Duk rinsi kada ki yarda hidimomin duniya su hana ki, karanta Alqur’ani koda na mintuna 30 ne a rana, domin ba nan duniya zamu dauwama ba, kana bukatar guzuri mai yawa Allah ubangiji ya datar damu ya hayyu ya Qayyum. 🙏 idan kunji dadin tunatarwar sai kuyi following dina 🙌🏻
2025-08-10 16:11:24
46
babaganaabukar0 :
kutuba kafun lokaci yakuremuku Yan fin masu yada barna wallahi tallalahi fin haramun ne
2025-08-08 21:17:14
5
@_MUHAMMAD_ BIN_BELLO🇳🇬🇬🇭 :
shiriritar banza dawofi allah yaji qan d r idris
2025-08-14 10:20:15
2
MUSTY 💥2+2 :
𝙞𝙙𝙖𝙣 𝙗𝙖,𝙖𝙮𝙞 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙖𝙣 𝙢𝙖𝙨𝙖𝙡𝙡𝙖𝙘𝙞 𝙗𝙖 𝙖𝙮𝙞,𝙣𝙖 𝙠𝙖𝙨𝙪𝙬𝙖
2025-08-08 13:01:25
2
King Kamal ymy :
wlh Babu makiyin Ali nuhu sai mahassadi
2025-08-08 08:51:16
3
Muhammad Ibrahim :
ALI NUHU WALLAHI YAKAMA TA KATUBA KABAR HARKAN NAN
2025-08-08 22:17:31
2
MIJINKWAILA3🙆🙆🙆 :
gaskiya Ali nuhu yayi nisa tabbas na yarda sarki ne wllh ,yanda ake karban umurni daga sarki haka ake masa , Allah sarki Amma fa yadade Yana gwagwarmaya
2025-08-08 20:09:49
3
ali Ibrahim :
alinuhu wallahe kajesto run allah
2025-08-08 08:31:26
1
Mansur Hussaini :
Sarki namu 😂 yamantani yanzu wlh
2025-09-01 21:27:20
0
Chiso K/Sarki :
Idan dai ka maida hankali a akan duk wani abu da kake jagoranta, toh dole sai ka zama hakan wasu lokutan, shugabanci baida sauki.
2025-09-05 15:42:24
0
Khalid Smart :
sai sarkin
2025-09-01 08:25:53
0
Almostafa Talat :
🥰🥰🥰
2025-12-01 12:57:27
0
MAL MASAOU :
🥰🥰🥰
2025-08-15 05:12:02
0
عبدالمحسن موسى إبراهيم محمد مو :
🥰🥰🥰🥰
2025-08-13 21:46:56
0
Muhammad Goni :
😂😂😂
2025-08-10 20:23:43
0
EL 🎶 BASH🎺 :
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2025-08-08 09:44:20
0
ABR :
👍👍👍
2025-12-24 16:06:28
0
To see more videos from user @arewa__trumpet, please go to the Tikwm
homepage.