@mansurah_isah: #beach #beachlife

Mansurah _isah
Mansurah _isah
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 06 August 2025 17:58:39 GMT
124523
6490
123
64

Music

Download

Comments

haidar_ali_001
haidar_ali_001 :
Shima haukacine ze maida ita dan sabani yanzo sunrabu bataji kunyan duniya da kunyan yaranta ba to hauka da da shirme haka wlh inne ko itace mace takarshe wlh nabar aure ha abada kenan
2025-09-26 10:36:55
0
user6687121060023
user6687121060023 :
bana Jin dadin masu yin zagin mutane , kafadi alkhairi ko kayi shiru
2025-09-26 16:36:39
7
raythriftsok
RAY thrift sok :
ni tunda auren ta ya mutu nake tsoron aure🥺
2025-09-12 00:15:31
6
user9920729766976
user9920729766976 :
Allah yasa ki koma gidan mijin ki na asali kirike yayan ki da kanki🙏🙏
2025-09-20 18:24:42
5
luxuryybyjey
luxuryybyjey⭕️ :
Masu zaginta iyayenku kuke zagin
2025-09-26 17:43:23
4
mohammadbangis3
koylah B :
Allah yakara lafiya yakareki da dukkan makiya ako,inakike fadin duniyarnan
2025-08-08 03:44:30
4
danmaliki3183
Danmaliki :
dear kidaina zuwa irin wannan gun ruwan wallahy tsoro nakeji
2025-09-21 20:06:00
2
official_ambassado
Official ambassador 6325 🇪🇬 :
Matsoraciya😂😂
2025-08-09 06:28:34
3
uae__collections
uae__collections :
🤩🤩🤩DUBAI ABAYA AVAILABLE💃💃💃💃💃💃
2025-09-15 16:13:51
1
house.of.hoodah
House of hoodah :
Lagos
2025-08-08 11:10:16
3
sakibeby85
saki,beby :
nice matar mijina sedani
2025-09-09 19:23:44
1
zainab.muhammad164
Zainab muhammad :
amma nan Lagos ne ko?
2025-09-27 19:35:47
1
babamohamned1122
baba Mohammed :
nice one 💯
2025-08-12 12:37:37
1
auntysadybaby
auntysadybaby :
Ya Allah ya cigaba da Sanya farin ciki agare ki hjy Allah🥰🥰🥰🥰🥰🥰💃💃💃💃💃💃💃
2025-08-08 14:49:36
2
ayshatubello1
ayshat bello :
enjoy hajjiya ta 🥰
2025-09-10 13:40:12
1
amistz92
Amist92 :
chiling
2025-08-15 18:41:25
1
nuriyya81
NURIYYA :
Tace wani idan amai sihiri sai Allah yakawo mafita cikin sauki batareda antafi wani wuri ba
2025-09-29 13:17:18
1
waleesh01
Waleesh Bauchi :
Sunana waleesh
2025-09-27 18:30:31
1
rahamakabiru378
Rahama Kabiru :
akwai irrin wannan wajen a kano ne???
2025-09-27 05:39:42
1
abbasarina140
Abba Sarina :
sani,danja@
2025-09-15 17:26:43
1
amatullah_2collection1
amatullah collection :
akwai Chinese carpet available location sokoto delivery
2025-09-20 21:53:36
1
balarabeabdullahi60
Abu Aryan :
Masha Allah
2025-09-26 05:55:35
1
user71023190140780
Nasiha :
masha allah
2025-09-30 17:34:25
0
luramunga
luramunga :
title of song pls
2025-09-29 12:48:37
0
mohammed.hassan1116
Lagosian :
Sister munyi sabani naji labarin kinzo bar bench kafin muzo akace kun tafi ina Lagos
2025-09-26 09:28:22
0
To see more videos from user @mansurah_isah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About