@bilalvillah: Babu Abun bautawa da gaskiya sai Allah babu meyi abunda yaso a lokacin da yaso sai Allah da mu muke nema amma yanzu mu ake nema Allah shine me bayarwa shine me mayar da babba Yaro me kowa Më Komaii ALHAMDULILLAH always 🥹✌️🙏 #viral #bilal_villah #fyp #pi #shotfilm #capcut
wallahi duk wanda yamin like sai
nayi following nashi insha allah
2025-08-09 22:16:29
971
EMBOY :
:wanda yajidadin zuwan annabi duniya yayimin like 🥰🥰🥰🥰🥰
2025-08-10 08:05:05
372
ABGY :
Sorry bro🙏🙏
2025-08-07 10:39:38
293
Saad dan musa :
Wanda ya tsaya Karanta Abunda ya rubuta duka yamin like 😭😭😭
2025-08-09 18:58:13
172
GARKUWAR SUNNAH. AMV :
Yanzun ma fa ba inda kaje, duniyar ce take rudar ka kake ganin kamar ka Kai wani mataki a rayuwa, ba inda kaje gaba kadan zaka gaskata zace na.
ka koma makaranta ko ka nemi sanaa
2025-10-04 00:19:23
22
Islam :
Allah Ubangiji ya kare ka da sharrinn mahassada ya kara daukaka,kayi hakuri ko wani mutum da kaddaraarsa ka gode wa Allah sai ya kara maka,😊
2025-10-20 00:39:01
7
BABAYO JAGWAL MISAU :
Bazakasan ana like ba sekace muhammadurrasulillah s a w 🤲
2025-10-15 07:35:54
86
Youseef Sabiusanidone :
Rayuwa kainan dunwanda kaga yachigaba a wannan Rayuwa saie da yasha wahala Rayuwa jindadi bayaxu saie ansha jarabawar ubangiji muma Allah yasa mudache
Muma musamunamu halak, Malak
Amma Yan uwana maza da Mata babu kyau hassada murokha Allah zaiebamu🤲🙏
2025-10-13 13:14:52
6
Muhd Bello Adam Mba :
Karkayi kamar bakaga comment dina ba duk wanda ya yarda ba wani mutun mai daraja kamar annabi Muhammad Yayi min like da follow
2025-09-22 10:37:43
37
💝❤️🦋Bahiyyah Muhammad 💘💕 :
Matter of time bro 🥰
2025-09-24 14:13:37
7
@maryam zangon daura :
dan allah kadawo kucigaba tare da amani pls
2025-08-12 23:15:56
7
𝔟𝔢𝔢...𝔡𝔬𝔩𝔩𝔢𝔯💲✨✨✨ :
𝑤𝑎𝑛𝑑𝑎 𝑦𝑎𝑘𝑒𝑠𝑎𝑛 𝑏𝑖𝑙𝑎𝑙 𝑣𝑖𝑙𝑙𝑎 𝑦𝑎𝑚𝑖𝑛 𝑙𝑖𝑘𝑒🥰🥰
2025-08-12 15:03:50
11
user10429623904916shapson ne :
allah karemuna kai
2025-08-15 23:45:52
8
son of grace 🤍 🦅 :
this what we call music💯🔥🔥🔥🔥
2025-08-07 10:04:57
218
A CHARA MLF :
ubangiji Allah ya daukakamu baki daya
2025-08-10 10:53:04
13
☠️💀 :
wlh Bilal idan Ina tunanin abunda yan uwana na wajan uba sukemin sainaji tamkar na fashe da kuka amma dake nasan allah ne keyin yanda yaso sannan nasan kowace nasara tana tare da kalubale saina samu sauki😭😭😭Allah ya mana sutura🙏
2025-08-07 19:01:34
124
ABBA MD :
Komai lokaci ne bro🥺🥺
2025-08-07 14:33:25
164
Aishatu_maishanu❤️🦋 :
Ni yanxune ma nake saida gwanjon ya Allah kakawo makararrun kudi
2025-08-07 19:12:43
86
Real R B S :
hakkuri shine komai arayuwa komai lokachine
2025-08-30 14:14:42
11
Eashert’s_gallery :
Wllh bakataba birgeni da tausayi kaman yauba
2025-08-10 14:08:07
7
Call me MEER 🦅 :
Allah yakara maka nasara a rayuwa 🤲
2025-08-07 22:29:09
13
To see more videos from user @bilalvillah, please go to the Tikwm
homepage.