@beascents:

Bea ❤️scents
Bea ❤️scents
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 08 August 2025 19:19:28 GMT
136894
4812
312
1321

Music

Download

Comments

hauwayerima0
Nerner Hawwa🤩😘 :
shima saduwan malan anrage dandanon shi😢😂😂
2025-08-09 16:45:58
47
umay4353
mom ammar❤️‍🩹 :
in ankusa haifuwa yagudu inji malan😂😂
2025-08-09 06:20:42
36
hafeezabdullahi10
Hafeez :
Saduwar ma yanzu babu dadi🥺🥺🥺
2025-08-14 20:20:25
8
ummuansar10
SHAFCY💘ummu aisha GHT :
allah sarki toh yazaiyi tunda bashi yadurawa kanshiba allah ya raba kowa da talauci
2025-08-12 20:35:58
8
user9639600248440
Fatima Zahra jikar samha :
ai ko masu kudin ma ba abunda yafimusu wannan
2025-08-14 10:16:48
4
assunnah442
KITABU WAS-SUNNAH :
Wallahi kuma fah hakane, shiyasa zakaga talaka da yaro 40, 30, 20🤣🤣🤣
2025-08-14 14:26:04
6
mohamed.habib977
Mohamed Habib :
Ai ba baban muguye kama jahilan talakawa sune ke zaban shuwagabani azalumai kuma su mutu satche an yafe😁mugayen banza
2025-08-15 03:56:12
0
jameelarh25
Veils by jameey :
Adena basu auran kawaii mallam😂
2025-08-14 09:09:10
3
subaban2
subabané :
malaman nan na arewa idan mutum yana sauraransu sai yazan marachi kunya miye haka saboda allah wanan chin mutunci ne 😢
2025-08-14 11:53:52
1
sharifumar5
sharifumar5 :
Mallam Daina basu auren za’ayie 😒
2025-08-14 08:09:51
3
sarki978
D Sarki👑👑 :
wanda beda iyalin kaga Babu Wani jindadi kena da yarage masa 🤣🤣
2025-08-15 10:48:49
2
lawan.muhammad11
M D L muhammed :
ai malam wlh nidai saduwar ma bata wani bani shaawa😏
2025-08-14 17:20:47
3
hashidu1990
Abdulkarim Umar hashidu :
saduwan ma sai kana da kudin chepane
2025-08-14 12:37:14
3
abdulka522
ABDUL A/C :
Dan Allah kugaya wa malan yanzu saduwar yunwa tahana😂😂😂😂😂😂😂
2025-08-14 17:01:54
6
elsadeeq50
El Sadeeq10 :
wannan haka yake😂😂
2025-08-14 07:51:12
1
shamsiyanasir
shansiyya nasir :
wllh kuwa mlm shiyasa kullum a ung talakawa sekaga masumaganin zalmalulu da sanyi basur shiyasa harqananin yara sunme akeyi idan anyi. aure
2025-08-14 19:02:41
3
ibrahimidristsanyawa
Ibrahim idris Tsanyawa :
malam ya manta mu tuzurai futsari a tsaye shine ya rage mana😅
2025-09-14 06:56:02
1
teemahrs1
Teemahrs1 hair salon in kano :
Wanann hadin naki ya tashi kaina hajiyatah
2025-08-09 15:20:58
7
queenlady26
💚 فَرِيدَةُمِنً الَلٓهٌ 🤍 :
ya subhanallah 😂
2025-08-21 15:04:19
1
user1637584195781
Jafar1984 :
Shinefa jin dadinmu dare yayi mu more
2025-08-14 12:11:09
2
user7963203174763
Mum Abba :
dan allah ya kikayi wannan ?
2025-08-09 11:45:47
3
balaibrahimabubakar
balaibrahim :
hmmm
2025-08-10 14:29:22
2
sheikhbasa1
Sheikh basa :
Toh shikenan talaka bazai hutaba
2025-08-13 15:15:27
3
dmaleek01
Dmaleek01 :
Koba saduwa ba 😂😂😂ahaka zaku goge
2025-08-15 14:34:28
1
alfat_gidansalo_interior
alfat_gidansalo_interior :
😂😂 Allah sarki talaka bawan Allah 😂
2025-08-09 22:58:11
3
To see more videos from user @beascents, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About