@mubeedabai: Oga Tare Da Yaransa Yau A Abuja❤️🥰 @Dauda Kahutu Rarara @Aishatulhumairah @AL-HIKIMAH

Mubarak Dabai
Mubarak Dabai
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 09 August 2025 14:05:33 GMT
1068153
56193
580
527

Music

Download

Comments

jimmysloan0
Jimmy Sloan :
wanda ya yarda uba nagari ne rarara yaimin like😂
2025-08-10 08:33:48
157
deybruyne8
M dey bruyne :
Agabammufa rara yazo Kano almajiranchi😳
2025-08-10 00:24:31
39
yusee892
yusee892 :
Abu Daya da bawan Allah nan yakeyi yaburgeni nishadi da yayan sa🥰
2025-08-09 17:54:10
50
maman.khadeejat
maman khadeejat :
maha yasha glasses da abun wuya🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-08-10 11:22:37
2
aleey198
Aliyu Small Apple link📲🍏 :
Mai bukata 5k Dm
2025-08-13 13:42:59
5
.loveislife03
360 :
anbar Raina da habaici 🤣
2025-08-10 11:46:43
10
fatima.haliru
Fatima Haliru :
Da yayi turanci sai da na tashi zaune
2025-08-10 17:33:00
3
sisinmama
umma yahya musa :
ita wannan haliman sunan kakarshi ne akwai alaka mai karfi tsakanin shi da kakarshi shiyasa yake ce mata ranshi
2025-08-11 05:46:47
4
mrs.hassan897
Mrs Hassan ✨🤍 :
wayace rara Bai iya turanci b gashinan yace where is ayan😂
2025-08-10 09:44:58
4
abdoul_sp_jg
Abdoul_sp_Jğ :
Wallahi Rarara Duniya ne 😁🥰
2025-08-10 08:09:30
2
temamah8
✨🫧F🫧✨ :
umm inji mai ciwon hakori 😂😂
2025-08-10 13:20:13
2
hananbackup2
By . H .a.n.a.n 🛍️🕊️❤️‍🩹 :
Why ko an Ina Sai yace halima rai nah ??
2025-08-10 08:38:16
2
.s.tal
madeenatu✨ :
allah yasa shirun da nayi y xama alkairi
2025-08-10 19:29:36
2
zahsmultigallery
Zahra sale yakubu :
Wato tsabar kauna harda me sunan Sadiya kenan 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-08-10 16:40:55
2
mainasarasani39
Mainasara Sani :
masha Allah Allah yayi jagora
2025-08-09 21:50:22
4
ifamf001
lastborn :
Allah yakashe TLC.
2025-08-09 14:53:22
4
abdoulkarimou.kan
Abdoulkarimou Kania :
Allah sarki
2025-08-10 19:02:56
1
rukayya.hussaini79
Rukayya Hussaini :
masha allah 🥰🥰🥰
2025-08-09 14:11:55
5
naineey0
ZAEENARB MUHAMMAD 🔥🥰🥰 :
Allah yasa shirun danayi yazama alkhairy 🙂🙂😂
2025-08-10 13:13:34
5
jeeddah07
hauwa Umar sani :
wayyo my halima Allah yayi albarka
2025-08-09 20:29:27
4
heebah67
heebah🥰 :
Naji ana yare nah inti afe🥰
2025-08-11 12:21:26
1
safiyanusansan
safiyanuhamisu34 :
wai dama dan kahutu ya iya turanci.?
2025-08-10 07:31:34
2
mummykhalifhaa
Fa~ti~ma :
Wannan soyayya ta halima daban take 😂
2025-08-11 07:27:36
1
bakayyoko
NASSER, FREEZING :
rarara😁wawa💪
2025-08-09 16:22:53
2
nasayyada00
Isah rayyanu :
Masha Allah
2025-08-09 15:02:23
1
To see more videos from user @mubeedabai, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About