Ga Qur´an
Ga English
Ga capacity
Ga natsuwa
Ga kwarjini
Izala kenan Allah ya dawwamar damu cikin Izala sunnah kenan.
2025-08-14 18:37:05
139
babygurl60 :
Duk wanda yake izala wlhi tabbas yana tare da natsuwa💯
2025-09-29 11:42:02
17
ib assalafy :
wlh malaman sunnah kana ganin su kasan suna cikin Alkhairi tun a duniya kafin suje lahira, su Shiga aljannah Firdausi. in sha Allah
2025-08-12 15:43:54
134
ALJIBWIYY TV :
sai wani hasken sunnah yake
2025-09-28 09:16:43
8
AHMAD MAARUF :
wlh malaman mu na sunnah kana ganin su kasan suna cikin Alkhairi tun a duniya kafin suje lahira, su Shiga aljannah Firdausi. in sha Allah
2025-09-28 08:11:49
23
Hadeeza Darma :
Dakarun sunnah
2025-09-30 08:38:47
0
hussaini Albiridu :
wai Saka hular yarbawa itace sunnar ko Kuma , Saka gilashi ,shine sunnar , Kuna bawa mabiyanku wahala , kaga mutum ya sayi shadda me kayu , Amma se amasa,wandon Yara , kuduba shi Kuma ,anass ,nashi gashi har kasa
2025-08-13 00:58:09
3
El-hamzee :
ga wanka ga tsoron Allah kai kuce allahu akbar
2025-08-17 22:50:03
8
bakura Hassan :
anas kaje kai kartatu
2025-08-27 22:59:47
0
sirajo majabaki :
Zakin faira Yana jiran ka😳😳 idan baka jeba kada ka kara mana haushi🐕🦺🐕🦺🐕🦺
2025-08-13 14:10:13
3
ibro_brother_176 :
Hhmm alllah sarki kugayamasa kar yammanta acikin masallaci yake
2025-08-20 12:10:00
0
user9205815227529 :
sai wanka dunana su sunfi kowa sanin addini kuma ba abinda su ka sani banda jahilci da wawan ci
2025-08-26 15:01:00
2
user1788669408112 :
SEE WHAT HE IS DOING, FLEXING
2025-09-21 16:34:36
0
Notess.323 :
ya wando ba a dageba😁
2025-08-16 19:58:17
1
MSMaharaz :
Allah ya tsare mana Malaman mu na Sunnah. Shk Anas Taofeeq ina kaunar ka saboda Allah
2025-08-15 15:01:03
2
sulaiman silly :
Sunnah Sunnah Sunnah sak namu ba irinnasu bane
2025-08-21 05:10:05
0
SHAABAN JR 001 :
Dam allah y sunan shiek dinnan
2025-09-28 20:00:25
1
MASARO TEX@ :
yaro kakoma makaranta wlhi kakara ililmi shika abdul fatahi yagama da kai wlhi
2025-08-19 00:53:36
1
IMAMU DAN~SA'EEY :
mu Kuma namu shugaban ANNABI MUHAMMADU ☝️NE 😭😭😭😭😭😭
2025-08-19 00:43:25
1
Amina Bello :
Anas Makiyin Annabi
2025-08-21 16:14:52
0
To see more videos from user @ahmed.isshak.yussif.9, please go to the Tikwm
homepage.