@marwatdallatu1: Replying to @sadiya.sani6 #matarsarki👸🤴

Marwanatu_Kabir_Dallatu🥀
Marwanatu_Kabir_Dallatu🥀
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 09 August 2025 22:17:58 GMT
304911
32568
904
230

Music

Download

Comments

fulanii44
❤️fulanie❤️ :
Dan Allah wae me kuke da video din edan Anyi muku😩😂
2025-08-10 07:23:30
88
mamee_hafsat2
Real_Hafsat :
Nidai inasonta wallahi bantaba ganin aibin marwa ba wallahi
2025-08-09 23:30:02
38
buharimohammedmel
Buhari mohammed Mele :
naji ace matar sarki Amma dai ba na masu lafiya ba ko
2025-09-07 10:15:30
12
mamanjawahir
mamanjawahir :
Allah ya albarkaci rayuwarki, ya azurtakida ' ya'ya nagari
2025-10-06 00:08:29
1
marwan.ahmed8229
Angama math :
kiji tsoron Allah marwat
2025-09-03 19:46:27
3
reality.jamcy
Reality🥰jamcy♥️🦋🕊️ :
saidake matar sarki mama yarima jikan barhama🥰🥰🥰
2025-08-10 10:10:13
8
sarka897
SARKOKIN BABA❤️❤️❤️ :
Kinfita koba soso da sabulu😂😂😂allah yakasheki gidan sarki🥰🥰
2025-08-10 04:15:36
9
ramsy_001
꧁R@msy🦋✨꧂ :
Gsky wannan ko kyauta wlh bazan dauka ba shi sarki yake da suna kowa allah yahasa da dangin inyass Subhanallahi 😂😂
2025-09-09 01:47:22
7
mooomy67
asiya ♥️ :
mahadi ya bayyana jama'a na annabi 😭😭😭
2025-08-10 03:42:40
8
sudaneeeee
🇸🇩wad jazeera🇰🇼 :
uwar yarima🤩🤩🤩
2025-08-10 06:29:02
5
idris07038319322
Shuwaki Gellery :
Allah yakara miki lafiya mai dakin gabas
2025-08-10 14:51:19
5
untymiemi950
@untymiemi :
tabbas ne alkiblata tunda nasan kaina😁😁YA BARHAMA shiyasa bana gane zagin mai xagina YA BARHAMA SAYYADA MARWAT Allah ya kara kusanci da annabi saw
2025-08-10 08:54:19
5
sweet__nanne
ŚŴÉEȚ ÑÁNÑË :
Anca bakya shaye shaye 😭
2025-08-12 11:48:23
6
aliyu_haidar_namama
Aliyu Haidar Namama :
Allah ya Kara tabbatar damu akan Darikar Gausi
2025-09-25 21:52:27
4
saidu.sani56
sai t sani :
Saidu sani
2025-10-02 00:17:41
0
fatimasaadu24
🥰baby🥰zahra🥰 :
Anty marwa tamu Yaya ga fadila Qawata mata ga sarki masoyi ya ga annabi dan Da rajar Allah kimin video
2025-10-05 13:09:06
1
sulbeontop1
imamu sul b :
wai nan matar Aurece take haka
2025-09-22 23:08:39
0
anasabubakar056
Ana's abubaka :
waike shehu Allah ya turomiki ko annabi kisake shehu kikama manxon Allah shine mafita
2025-08-15 20:16:14
2
zee.chaleleh90
🌹🌹zee la touareg 🌹🌹🇳🇪 :
waiii ita matan wani sarki ceh???
2025-08-11 14:09:14
2
To see more videos from user @marwatdallatu1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About