@ibrahim.general: Boom 💥 Alhamdulillah Allah ya yarda Dakuwa ansamu sauki idan har kuka cika Alkawarin nan yau ace cement takoma 3k a Nigeria Allah yasa

Ibrahim General ✍️🇳🇬
Ibrahim General ✍️🇳🇬
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 10 August 2025 06:27:07 GMT
1323800
63099
1559
7537

Music

Download

Comments

nazeeyyguyy
Nazeeyy Guyy :
Indai siminti ya dawo 3k ancucemu muda mukayi gini lokacin yana 10k gwara abari kowa yaji ajikinsa Wlh
2025-08-10 20:19:11
110
aakano2025
4 1 9❗ :
wannan tun 2017 kenan
2025-08-10 21:30:56
47
absir1257
Basiru Hamisu :
Allah ya saka mana
2025-08-17 22:50:21
2
uka6788
uka6788 :
Nafasa aiki gidana sai sbwr shikara zan fara lkc siminti yadawo 3k😂
2025-08-11 23:26:57
6
lliyaamos3
lliyaamos3 :
amed
2025-08-30 20:25:25
1
ummu.sadeeq0
Abzee :
shi wanda yake maganar wayeshi
2025-08-11 05:51:31
3
lili__baby22
gazali sani gesharo :
Allah Yasa mudace
2025-08-19 08:40:19
1
user3880855205212
maamaah lawal :
allah yasa
2025-08-19 18:25:08
1
user6611941753659
@the the mody dan mama :
hm Allah sarki Ku daina Jan mungun fata Akan Yan uwanku
2025-08-13 08:43:00
2
nowahala50
Abbakar sani🇱🇾🇳🇬 :
Dan Allah kubani dama inyi ashar guda uku ma bambanta Acikin comment section 😅
2025-08-10 13:30:51
15
user2044105754518
manu :
wannan tsohon zancene
2025-08-14 16:23:06
3
hamisujibrin0001
hamisujibrin467 :
wannan tsohon labari neh
2025-08-10 13:53:56
7
ibrahimlawal2412
Ibrahim Lawal :
to Allah ya tabbatar da Alkhairi
2025-08-12 21:20:04
10
maijiddah92
maijiddah92 :
Yauwa zamuyi Aure 🙈🙈🙈
2025-08-12 15:06:41
3
zaratyoo1
zaratyoo1 :
Shirin susake cin zaben 2027 duk
2025-08-11 16:02:49
5
afrahibrahim08
Hindatu ibrahim :
dama ban dale da siyan filiba kaga nawa ginin yazo a sa a👍👍👍👍
2025-08-12 11:23:39
6
aishaabdulismail55
Aisha Abdul :
Allah ya temakemu
2025-08-12 18:52:45
2
faizamumar418
FMU GIGINYU GENERAL INTERPRIS :
Bari inje inshiga adashi insai guda 100 insha Allah
2025-08-10 09:46:37
5
muhammedsalisumuhammad
muhammedsalisumuh :
Dan Allah kubani dama inyi ashar guda uku ma bambanta Acikin comment section 😅🤔🤔
2025-08-11 11:58:15
3
aliyumanager001
aliyu manaja :
allah ubangiji y tabbatar da alkairi
2025-08-13 04:38:15
1
khamisdankabo
khamees kabo :
yana dawowa 3k idan nafara gini ba tsayawa
2025-08-12 13:53:36
3
jacobn41
Jacob Na,anlong :
wow that's awesome
2025-09-04 10:45:10
1
anasaabubakar1
️ANAS :
Wannanfa tsohon video ne😂😂
2025-08-12 11:21:10
7
umarsaleh026
umarsaleh511 :
wannan maganar editing ne
2025-08-11 11:35:30
3
fatimazarah743
fatimazarah :
Allah ya aminci🥺
2025-08-17 23:39:51
1
To see more videos from user @ibrahim.general, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About