Wanda ya Yarda Wannan Bawan Allah Ya Faɗi Gaskiya Yai Min Like
2025-08-12 05:07:07
84
M.NU.RA.🔅 :
$_ kai,fah akwai Qarya😏
2025-08-11 07:50:42
9
Auwal Abdullahi :
Sai muga Dan shegiyan d xaisamu muxabi Jonathan 🙄
2025-08-11 07:40:20
11
mainasara :
Wawa katon banza kawai
2025-08-10 15:28:37
12
Usman Adamu Usman :
Sai baba ATIKU insha Allah 2027
2025-08-11 21:27:46
5
Mujaheed Adam :
Shifa wan nan wawane , matsalar sa kawai siyasa che ba halin da mutane ke ciki ba.
2025-08-10 22:57:58
8
Aliyu Umar :
wannan Abun da tunibu keyi ba siyasa bane zalumci ne 🙅🙅
2025-08-12 16:17:40
1
surajo tega 🕌🕌🕌🕋🕋🕋💕💕❤❤ :
sai Jonathan 2027
2025-08-10 17:13:37
6
Ahmad Ibrahim :
kune mastalar arewa Yan wahala mushi xamu zaba kaji garba
2025-08-11 00:04:31
9
baban junior :
matsalar sa daya rantsuwa
2025-08-10 17:39:04
6
Yusuf D. Dauda :
Duk [ALLAH] Yafiku gaba daynku daga shi har ku Magoyannashi 'Yan iska gayyar tsiya wai arna ataron idi. !
[ALLAH] Yai mana maganinku baki daya.
HasbunaLLAHU Wani'mal Wakeel.
2025-08-12 13:02:23
2
esma'il a sadik :
qaryar banza ensha Allhu Ubangiji Allha yaqara rusa tinibu da magoya bayansu yarabbi 🙏
2025-08-11 02:34:59
3
Sulaiman Bala655 :
Allah dai yamana maganin su baki daya mudai bama son tunibu duk sharrinsa baikai fir auna ba insha Allah sharrinsa zaikoma masa🙏🏻
2025-08-12 06:17:41
10
BA ZAMFARE :
wllh nayar da duk abunda yafada duk basa tsuron allh
2025-08-12 12:44:40
2
Abdul. Janbulo :
Ashedai na iya lissafin siyasa da hasashe😭
2025-08-11 04:00:35
15
madaki fanini :
zaka jima kana jawabi kore
2025-08-12 14:25:32
2
Elusive_Chula :
huh abin da garba kore bai sani b shine mu dama ko Jonathan ko Tunubu xamu xaba aii kaga duk inda ta padi ruwa Tasha dan wlh baxan xani ADC ba yan Jari hujja yan rainin wayo😏
2025-08-12 23:34:51
2
USMAN -AHMAD :
Idan kuka rike tinubu bazakuji kunya ba kuje ku tambaya hausawa Lagos idan nace hausawa Lagos ba yan arewa da suke zuwa rayuwa da jindadi da kudin ku na arewa ba mazauna Lagos ko yan arewa masu kasuwanci a Lagos zasu fada muku waye tinubu kowa nasa ne kuma daman da mu hausawa Lagos keda shi ko yarbawa basu dashi Saboda zaman lafiya
2025-08-12 07:21:59
4
El bash :
Wai wanan ake saurara su fadawa mutane Nigeria
2025-08-10 17:10:49
5
Aminu Sunusi :
Atiki khair
2025-08-10 19:15:15
2
Usman A Usman⚖️💰 :
kome zakace kace amma insha Allah 2027 Jonathan shine chanjinmu na Alkhairi
2025-08-11 18:47:57
1
sarki biyar :
5
2026-08-03 05:51:48
0
Isah Alhassan :
☺️☺️,n
2026-08-03 01:51:27
0
To see more videos from user @expressradionigeria, please go to the Tikwm
homepage.