@brotobro33: 😂😂😂😂 Mun rabu wllh 😂

Bro to bro 😎
Bro to bro 😎
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 10 August 2025 16:23:18 GMT
261172
15099
546
1300

Music

Download

Comments

admventures
ADM SHOES AND VENTURES ✅ :
Wlh ina son yarinya ta tambayeni kudi in Ina da shi 😍
2025-08-10 18:59:36
88
saadatu.isah53
yar iyaa😏🙄❤️ :
dama basonta yakeba🙄🙄duk saurayin kwaraii alfahari yake atambayeshi ma
2025-08-11 07:11:07
39
officialabmdmshelbwalah
AB MD Mshelbwalah :
Muna alfahari da kai 😆😂
2025-08-31 15:42:30
0
matar.ogah09
Rumaisa sokoto🫂♥️ :
meye 2k dan allah
2025-08-11 17:58:10
1
habibuho76
Kanin Murjanatu 🥀📖 :
Wannan Daga Gani Dan Kungiya Ne Shegen😅
2025-08-11 15:04:14
80
sabiubala54
Sabiu Bala :
nikuma wlh inaso naga mace ta tambayeni kudi saboda tausayi sukeban🥹🙏
2025-08-13 19:11:38
4
salmaty73
Salmarty🍃🥀 :
Amma kai matsiyaci ne 🤣🥺
2025-08-12 12:52:15
10
princesshalima55
princess halima 55 :
Allah sarki Allah kabamu wanda idan mun fada masu buqatan mu zasu iya biya mana 🙏🙏
2025-08-10 23:35:19
9
mai_kano8
MAI_KANO🎈 :
Ungiya tana alfahari da kai gsky
2025-08-15 14:30:37
0
yarimamusty2
Yarima🤙 :
akan 2k turamin account number nata na tura mata
2025-08-10 22:15:10
3
milart68
Fulany🌚🦋❤️‍🩹 :
Dan mako 😏kai turo Opay naka tohm 😎
2025-08-11 06:40:50
0
iam.star_boy
Star boyy🦅💸 :
wlh Nima hakanake duk yarinyada zata iya tambaya ta kudi, nikuma bazanji kunyar kin bata ba
2025-08-11 10:24:08
4
yesnooo_2
Itx_Yess :
Allah sarki mata, wlh ina so idan inada kudi na turawa mace 🥰 Ina matukar son mata 🥲🙌🏽
2025-08-12 18:23:41
0
m.vice1
M.Vice🇳🇬 :
Haba bro sabi da 2k din😂
2025-08-11 10:57:33
0
faisalaminuskanti
Faisal Aminu kanti :
A gaskiya kayi kokari sosai fa 🫡
2025-09-01 18:30:47
0
dan_alkali1
Dan alkali textile :
Senior man 😂🤝
2025-08-16 14:31:03
2
fatyy1000
fatima waziri :
matsiyaci kenan akan 2k kobanza tarabu da tsiya itama
2025-08-15 19:35:45
0
rooneey77
rooneey77 :
dakasan dadin da akeji idan kaba mata kudi dabakamata haka ba wlh
2025-09-01 18:30:06
0
user62581623847383
user62581623847383 :
samarin yanzu akan kudi zasu rabudake wllh
2025-08-12 06:13:09
2
queen_deej
Deej 💕 :
ALLAH SARKI YARO KA TAIMAKI KUDADENKA 😂
2025-08-19 01:47:05
2
autar_hjia
Autar_hjia😻 :
Mu en auta muna allah wadae dkae🤣😆😅
2025-08-11 18:23:33
0
meenankksy
Best Photo Gallery :
Ko 20K ta tambaya indai kana sonta zaka bata
2025-08-12 08:39:39
3
sadeeqsboy1
SADEEQ S BOY 📊📈 :
Gsky Baka kyautaba mu nuna Neman wanda zasu tambayemuma mu basu amma kai maaşa kuma kana wasa Haba kadai na dan Allah 🙏
2025-08-16 09:15:14
3
mukhtar00h
Minister of enjoyment😎 :
Rayuwakenan idanma nayiwa budurwata kyauta sai ankai ruwa rana takekarba burina injitaceman yauga buqatarta amma inaa kaga wani dan hau only 2k yasallameta gabadaya🤔🤔🤔
2025-08-11 15:55:26
12
muhammadukashausman
Muhammad Ukasha Usman :
muje Maha 🤣🤣
2025-08-20 13:09:33
1
To see more videos from user @brotobro33, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About