@sardauna_shoot.ng: KAUNA DAGA ALLAH 😭😭, Yace Mai girma Gwamna Abba K Yusuf, Allah kar ya bawa makiyanka iko akanka 😭, saboda karamci na Mai girma Gwamna ya tsaya ya karrama Yaron 😭😭.. #akygoagain #sardaunashoot #viralpost2025シ #viralreelschallenge #AbbaIsWorking

Abba Is Working
Abba Is Working
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 10 August 2025 18:23:51 GMT
467221
54888
845
673

Music

Download

Comments

abdulabd171
M227 :
Bana Son Abba Gida gida Amma Ina Son Halayensa Toh Yazanyi Zuciyata Ce Yar Kutumar Uba Ita Wai Sai Gawuna😥
2025-08-10 23:03:37
245
musaddik7000
Footballer :
Daga karshe dai burin mai kan Igwa ya cika
2025-08-11 22:21:00
68
1intellegent20
ÆÛTÆÑ MØPŒL🇳🇬❤️🦅 :
saboda farin cikin da yaron nan yayi mu kanawa duk mun yafewa abba gida gida duk wani ba dai dai ba dayayi
2025-08-11 07:50:14
26
honrogo_90
Hon Shafiu Rogo :
Abban Kanawa Namu Allah Ya Shiga Lamarinka
2025-08-11 09:46:10
90
seyfulani
Sy :
watching from the Gambia. I love my nigerian brothers and sisters and I love kano
2025-08-10 22:05:00
47
habumasoyi
Habu Masoyi 001 :
Abba fah Saida ya shafa kan Yaron a karshe 😂
2025-08-11 14:04:22
77
rukycollection54
Ruky collection 👨‍👩‍👧‍👦 :
IDAN ALLAH YANA SONKA SAI YASA ZUCIYAR MUTANE TASOKA
2025-08-12 05:29:16
8
muhd0703
Muhd Sabo Mukutar :
Wlh nayi kuka dan Allah ina zanga Yaran nan 🙏🏻
2025-08-11 09:30:41
26
dahirualasan1
Ṣ̌ĤŰÐÂĽ✅️ :
wlh saida idanu sukai hawaye karimin gwamna baya raina masoyi a duk inda yake karamin yaro ya nuna masa kauna shima ya kirashi ya nuna masa 🙏🙏🙏
2025-08-11 13:24:30
12
__sirlym__
__سليم__ :
inason Naga Gwamna Nayiwa talakawansa Fara'ah🥰🥰
2025-08-11 10:37:19
9
umarlajawa0
Umarlajawa :
Allah sarkii Allah ysakamakada gidan aljannah
2025-08-11 12:48:55
5
amihasnacks0344
Amiha snacks and more :
Har se danayi kwalla🥰
2025-08-11 08:45:08
31
lavashow1
LAVA GML :
Wlh Wlh Abba mutumin kirki ne amma zuciyata yar kutmar uba shegiya har yanzu wancan gawunan take so😭
2025-08-11 12:56:56
6
gurama34
Babangida Gurama :
Gaskiya Kano idan kuka bari 12 na rana tayi baku gama zaben Abba ba wallahi kunci amanar mu. Ni kam bana sonshi a siyasance, amma wallahi ku zabe shi
2025-08-11 00:33:15
10
nurudeeen3344
Nuruddeen Gama :
Ni ba dan kwankwasiyya bane amma akwai humanity a tapiyar nan gaskiya 💯💯💯
2025-08-10 21:38:11
8
mohreedwan
ROYAL :
abba duniya ne Alhamdulillah 4+4 insha Allah
2025-08-10 22:16:39
12
shadowglamhennadesign1
Shadow Make over👄💄 :
Yace Abba Allah yakashewa makiyanka ido 👀😂😂
2025-08-12 09:51:44
15
edrees.hh23
edrees.hh23 :
ina nadamar rashi zaban Abba da ban yi ba kano😭😭
2025-08-11 16:51:39
5
momfatima4
momfatima4 :
Wanda yaji dadi yamin liken Dan Allah
2025-08-13 07:52:50
9
james.goma2
𝖏𝖆𝖒𝖊𝖘 𝖌𝖔𝖒𝖆10 :
go again insha allahu 🙏🙏🙏
2025-08-10 18:39:32
10
rabyhassan
Rabyhassan😘 :
Kuma yaron nan wlh maganar dayake har zuciyarsa
2025-08-11 09:19:15
6
asthmau21
Asamsy’s kitchen backup 🍽️ :
Yace Allah kar yaba makiyanka iko 🥺amiin ya Allah 🙏
2025-08-11 08:17:51
5
danalhaji0012
DAN ALHJI🦋💫✨ :
BA DANASANI A TAFIYAR KWANKWASIYYA 👌
2025-08-11 00:32:47
6
moha_ahmad6
moha_ahmad6 :
The humble governor ❤️
2025-08-11 09:09:02
5
hamsal063
Real_Sadeeq_Hamsal :
Ina bakin cikin rashin xamana dan jihar Kano
2025-08-11 18:39:07
5
To see more videos from user @sardauna_shoot.ng, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About