@ibrahem_niass_sheikh_ksf: #sheikh_usman_kusfa_rigirigi @Muhammadul_Sani_Mai_Fadima

Ibraheem Niass Sheikh Kusfa
Ibraheem Niass Sheikh Kusfa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 11 August 2025 06:50:47 GMT
154870
8697
554
3129

Music

Download

Comments

hafsat.abdul4
Me faratin menlace :
Dan Allah yaushe zakazo Wasa Kano
2025-08-13 23:40:49
48
abdul.c.1
Abdullahi tijjani :
The Quran indicates that all creatures, including animals, glorify Allah and participate in Tasbeeh
2025-08-12 08:48:16
13
beenabdallah49
Been Abdallah 🪄 :
Dan yaga dr idris yarasu ne wlh shiyasa yake wannan abun
2025-08-11 22:46:50
23
sir_badoo
Umar Farouk Umar :
mahayan doki Suyi man like
2025-08-11 22:52:04
4
uztaz__muhammad001
Uztaz muhammad SALAFEY :
Allah, wannan d'an mahaukata ne
2025-08-14 13:59:08
2
anezzz14
Anas :
daya safe 💊 daya rana 💊 daya dare 💊
2025-08-11 17:55:51
7
abdusalamms
Abdulsalam M Sodangi :
Allah ya sa dai TikTok su na biyan Rigi Rigi
2025-08-12 14:53:33
12
user90281218752244
jamilu :
gaskiya inkana neman dan iska kasamu dan darika Angama
2025-08-14 15:43:33
8
jininyobemaryamakibaba
MARYAM BAUCHI :
Dr idris Once said?Allah yajikanshi da rahama,yace waini waya koya masa wannan hayaniyanne
2025-09-29 12:01:26
0
sadiqq58
Saddeeq :
Saura Tasbihin Bunsuru
2025-08-13 19:04:45
2
halifatushtara1
halifatushtara1 :
duk meson siga cikin addu'ah ta yamin like. 🤲ya Allah karka jarabcemu d rashin data matuqar muna raye anigeria
2025-08-14 18:24:25
5
sabeeou4
RCHP sabiu :
Dan Allah yaushe zakazo wasa Kano 😂
2025-08-14 14:36:03
3
muhammad_nasir__0
Muhammad Nasir :
Dama Dr yana raye 😂😂
2025-08-14 00:59:31
2
nabilayahya36
Yahya yg :
🤣🤣🤣oga mu mutanen kano sai munyi fushi plz yaushe zakazo mana show dinmu, munyi booking dinka since
2025-08-15 10:37:48
3
princeb8825
Baihaqi✌️🥰 :
Muna jiran na bunsuru kuma💔😂🤣
2025-08-14 18:37:10
2
abdullahmz6
Abdullah•m•z@ :
Rigi Rigi doctor Idris fayace Kai mahaukacine mezakace
2025-09-23 00:12:20
1
zakariyyamusa460
Zackson :
Dan Allah kukaishi asibiti sbd gaskiya bashi da lpy
2025-09-30 19:34:36
1
dayyabuibrahimbakodiby
diby :
shashasha soko kai tijjaniyya gidan kafurci da karya da zindikanci🤔🤔🤔
2025-08-11 19:17:10
4
zeinil_abidine_man
Zeinil _Abidine_man :
Yinyinyin🤣😂😂
2025-08-13 10:15:21
2
glowbyteema
Glow by teema :
Muna jiran tasbihin kadangare 😂😂😂
2025-08-14 21:08:39
2
shafaatuabdullahi37
shab,an :
wai shi wannan fim yakiyi kokuma tatsuniya😂😂😂
2025-08-13 10:55:51
2
man001sarkidanmadami
IBRAHIM USMAN DANMADAMI :
yauwa Muna baza capacity 🤣🤣🤣 saura Na rakumi kuma Idan Allah ya kaimu Sati Mai zuwa insha Allah
2025-08-11 08:19:28
4
autan.mamah.ne
Autan mamah 💯❤️💯 :
da ina Raye Danayi dariya wlh 😂😂😂
2025-08-11 18:31:37
2
mainassara227
mainassara227 :
Allah ya jikan Dr Idris
2025-08-11 22:07:40
1
To see more videos from user @ibrahem_niass_sheikh_ksf, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About