Allah ya Kara tsaremu exactly irin accident din danayi a mota na last month 😭
2025-10-03 09:02:30
0
Kanin Murjanatu 🥀📖 :
Kai Da Kaddarar Da Allah Ya Dora Maka Zakaji Koda Habaici? Allah Ya Mayar Da Alkhairi 🙏
2025-08-14 06:47:17
32
🦋saidah🦋 :
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Allah ka rabamu da munmunar qaddara 🥺
2025-09-30 21:44:33
1
ammiyluv :
innalillahi wa inna ilaihir rajiun amma ba mutum a ciki koh ubangiji Allah ya mayar maka da alkhairi
2025-09-21 07:50:22
1
i'm isofou :
Allah Sarki Allah Yajikansa Da Rahma😭😭😭
2025-08-15 12:13:34
3
HASSAN ZYCON :
Allah ya kyauta Allah yasa dai komai yazo da sauki
2025-08-11 19:21:41
12
Abberh Bature :
Wlh naga motar nan hanyar shuni innadaukeda mamata wlh saitace Alhaji ragegudun nan nace tau hajiya mi halan tace bakaga wata mota qassan motarcinba ba nace aa waini a wayona nadaukemata hankali kartagane hadarine Allah yatsare gaba
2025-08-14 15:26:15
32
Sirajo Muhammed :
Allah yarabani DA karfe lapia
2025-08-14 13:29:49
8
gaddafi sarki ashow :
wannan accident din yafaru ne a kwanar kinba hanyar sokoto Sannan drive Yana Raye Allah yatsare nagaba
2025-08-15 18:06:28
8
Galadanchi ✅ :
Inafatan an tsira 🙏🏻
2025-08-12 00:01:31
4
Shadowglamhennadesign :
Allah y tsare gaba 🙏🏻😫
2025-08-16 11:09:11
2
NAGIDAN $H£HI :
Allah yakara kiyayewa
2025-08-12 08:02:32
3
Ishak Yahaya Shehu :
*_🕊️YAH ALLAH...🕊️_*
*Ka shiryar da zukatanmu Ka tsarkake niyyarmu Ka tabbatar da mu a kan gaskiya Ka kare mu daga fitintinu na zamani Ka ba mu dacewar yin aiki da ilimi ka bamu kwanciyar hankali a zuciya da albarka a rayuwa Ya Allah! Ka biya mana bukatunmu na alheri Ka karɓi addu’armu Ka sa mu cikin bayinka na musamman da Ka ƙauna Ameen Ya Rabb!.....🤲🏼*
2025-09-28 10:28:28
1
Asmeenat :
Naga motar nan hanyar shuni Zance Hospital Amanawa!
2025-08-14 19:19:27
2
Blessed Bbk :
Innalilahi wainna ilaihi raju,un
2025-08-17 17:30:14
1
sabiu anas :
allah ya qara tsarewa Dan matsayin annabi muhamadu S a w ammen
2025-09-14 17:13:49
1
yakubu abdulkadir :
ya salam
2025-08-20 18:58:36
1
GEBEN DAMOO✅ :
Allah sarki
Allah yasa ba'a mutu ba
Allah ya kiyaye gaba 🙏
2025-08-12 15:58:30
3
dsamsfashion :
Allah yakiyaye gaba
2025-08-12 11:38:21
2
Umar ibrahim :
Allah ya kiyaye na gaba
2025-08-16 06:41:00
1
𝔈𝔱'𝔷 𝔄𝔫𝔤𝔬 𝔣𝔲𝔫𝔱𝔲𝔞 :
ALlah yakiyaye wlh naganta zanshiga sokoto jiya
2025-08-14 21:06:27
3
sarkin_Yakee :
Allah ya kara kiyayewa ya tsare mu ya tsare gaba 🙏
2025-08-12 16:37:46
3
𝐎𝐈𝐋𝐌𝐎𝐍𝐄𝐘 :
Allah ya taqaita wahala 🥹🙏🏻
2025-08-14 21:00:49
5
User001✨ :
sorry😭
2025-08-16 18:27:37
1
bole766 :
kaiiiiiii sorry my brother
2025-08-14 18:04:02
0
To see more videos from user @abbaajeebo0, please go to the Tikwm
homepage.