@factnewshausa: Mabiya Shafina… tare da Rukky Alim A karon farko Rukky Alim ta fada wa mabiya shafinta radadin rasa mahaifiyarta, da kuma batun ko tana da alaka da Shi’a. #kannywoodstyle #kannywoodmedia #kannywoodNews #factnewshausa #zomuzauna #kannywood #kannywoodcelebrities #factnews #exploremore #explorer #matasa #fyppp #nigeria #explore #labarinaseries

Fact News Hausa
Fact News Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 11 August 2025 18:31:44 GMT
1962594
152857
4379
2460

Music

Download

Comments

muffyscandies0
muffyscandies0 :
Wlh tabani tausayi 🥺
2025-08-11 19:48:21
468
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Allah ya jikan iyayen mu
2025-08-12 20:50:07
897
auterh124
Auterh 🫶❤️🥰 :
Maison mamarsa tashiga aljannah tayimin like Kuma yayi following dina😭
2025-08-15 19:35:34
1045
meenaatuh1
Meenaatu💞 :
Wanda ya rasa iyayen shine kawai yasan radadin da akeji Allah ya gafarta ma iyayen mu 😭🤲
2025-08-11 21:50:26
656
ummis_beautyline
ummis_beautyline :
wanda yasan Irina ne bashi da UWA bashi da UBA ya danna mun like 🥺😩😢Allah yaji kan iyayenmu
2025-08-11 22:17:54
634
jawashi
@zahrayahia577 :
Ai Bazasu taba ganewaba sai wanda abin yafaru dashi,Allah yajikan iyayenmu 😭💔
2025-08-11 20:09:19
340
nernah16
Auntie Nernah 🧕🥰💞📿 :
Jama'a mu tafawa filter 😂😂😂
2025-08-11 21:27:09
193
ahmaertmj2021
Ahmaert mj smart❤️‍🔥🦚🦋 :
itafawa rashin mahaifiya 😭😭😭wani yarene kawai da babu mejinsa se wanda akaiwa rashin 😭😭😭😭😭
2025-08-12 00:02:17
53
hassyluv6
🌸🫧 :
Wlh kuwa duk abinda zaka gaya mutum bazai gane ba rashin uwa masifa ne
2025-08-14 14:00:50
61
aycos.gama.travelling
AYCOS GAMA TRAVELLING AGENCY :
Burina inje ziyarar manzon Allah saw🤲🤲
2025-08-12 08:20:44
156
ummeetayarshila
🌸ummeetah karama 🦋🌺 :
allah ya jikan iyayenmu😭😭😭🙏🙏🙏🙏
2025-08-11 21:49:29
228
maizarejrbackup
Maizare jr backup :
Allah yajin kan iyayanmu
2025-09-22 21:45:07
6
awwahmad_
Hauwa💕 :
Allah Sarki Allah yaji kan iyayen mu
2025-08-14 15:45:56
10
user79772047613813
[email protected] :
Duk wanda yayi murna da zuwan ANNABi,, S ,A ,W, yemun like 🥰🥰🥰
2025-08-15 10:21:50
42
maigari1234
FSF Maigari :
gaskiya ne wallahi 😭😭😭😭
2025-08-19 22:08:22
7
youngfish4
soufeee Adam :
Allah sarki Allah yajikan iyayanmu
2025-09-07 16:36:18
8
alaweeyyah_wakili
Alaweeyyah_wakili❤️🕋 :
Allah yasani Ina tsananin qaunar mahaifiyata ta😭ubangiji ka kula mana dasu
2025-08-15 17:53:32
10
queen_ryam0607
Queen_Ryam :
ya allah kajikan baba nah yau satinsa daya da rasuwa allah ya mai rahama ya aljanna firdausi ce makomarsah😭😭😭😭😭
2025-08-19 23:12:36
8
user4343781020183
queen~xarah :
meson annabi yamin like
2025-08-11 23:33:24
156
abubakarsadiq315
abubakarsadiq1827 :
Wanda ya rasa iyayen shine kawai yasan radadin da akeji Allah ya gafarta ma iyayen mu 😭🤲
2025-08-13 11:20:41
24
maryamabashir01
🎀Queen ryam🎀 :
Allah ubangiji kayiwa mahaifina rahama da iyayen mu baki daya
2025-08-14 18:22:00
11
accountnotfoundhannah
𝓓𝓾𝓸 𝓔𝓵𝓮𝓰𝓪𝓷𝓬𝓮 :
Allah ya jikan iyayen mu Nima na rasa duka😭😭😭
2025-08-14 14:12:39
27
bornohenna5
SAMHA KWAIS💋🔒 🔒🔒🔒 :
Allah yayi wa iyayenmu Rahama
2025-08-14 15:50:05
12
oemmie0
oemmie :
😭😭😭😭Allah yasa mamana tana aljanna🙏
2025-08-12 08:31:42
121
mmn.yusuf.armk
mmn yusuf armk :
allah ka bamu ikon kyaitatawa namu dasuke raye idon munada rabon jin mutuwar su da ranmu allah kabamu ikon jurewa da hkr kafun lkcn😭😭😭😭😭
2025-08-13 22:20:27
14
To see more videos from user @factnewshausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About