@ib.exclusive: Kadan daga cikin tattaunawan mu da Hon. Abdul Hassan. Kwamishinan raya al’adu da yawon Bude ido na Jahar Bauchi, ya yayi Bayanin yadda aka samo asalin Bauchi.#ibexclusive #bauchi #ibexclusive #bauchitiktok #nigeria #nigeriantiktok #talkshow #arewa #arewa__tiktok #photography #videography #VisualExperience #artandculture#bauchistate #bauchigovernmenthouse