@nextgentextile: Full lefe package 1 million Akwai adashin gata

MAI ATAMPA @NEXTGEN
MAI ATAMPA @NEXTGEN
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 12 August 2025 11:41:54 GMT
741099
31203
1215
2704

Music

Download

Comments

usmanmtahir1
usam m Tahir :
wlh karyane babu Wanda zai hadama wannan lefan a 1m
2025-08-13 20:58:11
40
bappah28
Baffah tarauni⛎ :
rigar nono guda nawa ce...??
2025-08-13 16:42:12
45
yusuf_baffa
YusufBaffa :
lallai na yarda yanzu kowa yanada million, ji jama,a sai kace 300k akace sai mamaki ake. 1ml fa kudice a wajena haryanzu😂😂 🤣
2025-08-13 11:43:25
40
11matarmijinta
Bahayura interprise 👜💼👛🎒🧳 :
narantse da Allah sunyi arha
2025-08-16 06:21:51
37
official_hamidaishola
hamida ishola :
Zan turo saurayinah 😂😂
2025-08-17 17:03:21
5
hsk.collection
Hsk collection :
Yadda kuka sauqaqa Kuma Allah ya sauqaqamuku
2025-08-13 15:44:17
5
ylegendd
Ylegend :
kai naga har da Kur'ani a ciki gaskiya ina bukata duk da banda budurwa ama ina bukata
2025-08-25 17:20:56
5
bellomxee_
Bello kankia :
Komai da komai anan 1m?
2025-11-29 13:54:51
1
yahaaiimmamy
yahaai :
can I get the list,is this available
2026-02-01 11:48:28
1
khulsumcollections
Khulsum Collection🛒🛍️ :
gaskiya kunrena 1m Yan TikTok to gabadaya atamfofin guda ashirin naji yace ko to basufi 250k ba
2025-08-16 12:56:32
8
ms.fidara
Ms. jannat :
Yawwa maybe in na samu wanda zai kawo min wannan maybe in canza ra'ayi na akan soyayya
2025-08-16 11:34:33
3
saadatuumar088
Princess Sa'aderh :
Toh I’m interested Amma kayan maza zanyi saboda inason in kai kayan auren saurayina wlh 🤗🥰
2025-08-16 10:29:39
1
quranrecite2345
Nurul islam :
don Allah Ina buqatarsa
2025-08-13 15:41:02
1
adermsibraheem
Aderm Ibraheem :
Dan Allah da gaske?
2025-08-15 13:46:13
1
saifullahi.sada62
KOFAR SAURI-KTN💐 :
wlh yayi sauki Masha Allah gsky dole inzo mugana👏👏👏
2025-08-15 09:27:22
1
musa1mubarakadamu
Musa Mubarak Adamu :
pls kituramun number
2025-08-13 23:29:54
1
mtatalo1
Musa Ayuba Gamawa :
akwae atampa mai golden aciki
2025-08-15 08:21:01
1
beagious
Aliyu :
1m Kai banyardaba wlh
2025-08-15 09:12:56
1
ukashat.gentle
Ukashat gentle :
gaskiya banyardaba duk wannan a 1m
2025-08-15 13:07:35
1
alhuseinknk
H""ABU GAMBO :
ya akeyi ne
2025-08-15 17:02:13
1
malamgobedanisa8
MALAM GOBE DA NISA 🇳🇬 🇸🇦 :
1m fah anya kuwa 😂
2025-08-15 21:48:07
1
senior.man.two
SENIOR MAN :
Wai duk wannan abun 1m ake nufi kuwa
2025-08-13 09:47:15
1
abdulwahab_chakaz
____kaz :
Zku zuga wasu suyi aure ko 😂😂
2025-08-16 16:07:53
1
To see more videos from user @nextgentextile, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About