@sarkin_africa: Yadda matan saudiya ke shanwahala #sarkinafrica #foryou #viral #libya🇱🇾 #saudiarabia🇸🇦

Sarkin Africa 👑👑👑
Sarkin Africa 👑👑👑
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 13 August 2025 08:13:47 GMT
109183
3529
362
358

Music

Download

Comments

beelysbeelys336
Beelys touch :
kuna dawowa mukuma zamuxo
2025-08-16 07:43:45
3
yarmaliduniyace
yarmaliduniyace🇳🇬🇲🇱 :
kabari next e warhaka ina nigeria 🇳🇬 🥺
2025-08-13 13:57:40
8
sadiyazaria0
SAUDI ARABIA :
DAN UWARKI TO WAYAKAWO KIIN HARKINSAMU YADDAH KIKESO A NIGERIA
2025-09-08 11:29:03
0
rabiharuna88
rabi haruna :
Allah yadawodake Nigeria nikuma ya kaini
2025-08-15 14:01:17
2
dr.fayeeeeez_m_usman
Fa'izah Muhammad Usman :
kawai in kinason kidawo kawai kidawo basai kincikamu da hauka da shirme ba
2025-08-15 18:52:06
2
nanah.khadijah23
Nanah Khadijah :
wlh gamu nan idannasan haka nemankudin saudiyya yake wlh bb abinda zai kawoni ga ansa kudin dazamu biya mai uban yawa ga wahalar aiki gaba daya rayuwr wlh bb dadi ko kadan
2025-08-13 15:38:21
3
ice_daughter1
ice_daughter1 :
Nikam October zan koma Insha allah
2025-08-14 05:31:05
4
autarmama727
oum humaira😍😍 :
tabbass☑️
2025-08-13 18:21:21
6
habibu.na
matar habibinta💚🤍💚🇳🇬🇸🇦 :
Gaskiyne
2025-08-30 00:20:37
1
nurudeeen3344
Nuruddeen Gama :
Maganar gaskiya kenan
2025-08-14 06:22:42
3
ibrahim.engineer7
Sazee 🥶 :
ki koma ina ruwan wani kina zagin su kina cin arzikin su
2025-08-15 22:41:22
1
queenrukayya7
Snoopdogg :
amma gaskiyane wallahi
2025-08-15 18:53:50
1
maman.nabilat
maman nabilat :
🙏🙏🙏Allah samudace
2025-08-20 20:40:55
1
hajiyah.ikih
hajiyah💞💋 iki 🇳🇬❣️🇸🇦 :
wlh kuwa zamu koma muyi Aure inshallah Nigeria 🇳🇬 kasarmu t gado 👏👏👏
2025-08-13 20:32:41
13
user3503228000478
rukky baby :
wllh gaskiya ta fada
2025-08-25 19:35:20
1
abubakarkarosh7
Abubakarkarosh7 :
Yarinya ce ke bakisan balarabe ba😂
2025-08-19 08:32:01
1
zaharaddeenmansur
zaharaddeenmansur :
nice my baby
2025-08-15 14:29:52
1
my_nana_kano
💝MY_NANA_KANO💝🇳🇬🕋🇸🇦💝🙏 :
okay tom mudai zaman cikin larabawa yamana komai saidai muce alhmdulillah💃
2025-08-16 17:50:20
1
najlah.daura
NAJLAH DAURA :
wllh dole mukoma gida insha Allah
2025-08-31 12:19:20
1
dangage.ce
dangage ce :
haka abun yake wlh kwarama wasu aure suke wasu zaman zina suke da bin kansu aradu
2025-08-13 12:57:44
4
royal68681
Shams Muhammad :
really maganan ta Gaskiya nee 💙💙💙
2025-08-16 05:15:43
1
babalhaji27
@babaalhaji27 :
Allah yakowaki lafiya ina dai Nigeria ce Hmmmmmmmmmmmmmmmm sai kindawo jiki magayi kitambayi mutanan gidan kiji
2025-08-15 17:03:35
1
beelysbeelys336
Beelys touch :
ya yafe
2025-08-17 13:22:22
1
khaleesat.usman
khaleesat usman :
wlh duk wahala ka a dangi yake karewa
2025-08-15 23:23:49
1
aishaadam659
user khadija :
wlh hakane Yar uwa banga abindasukafimuba Sai Dai haramaini
2025-08-29 17:47:56
1
To see more videos from user @sarkin_africa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About