nikuma wallahi nasan maganin ciwon hanta Wanda Ake warkewa cikin kwana goma insha Allah
2025-08-15 17:28:30
154
OFFICIAL_ZAKI📿🦁 :
Haba ya kaketa rantsuwa ne haka?😌 Rantsuwa tanacin imani fa😌 kuma Allah ne mai bada waraka😅 kawai kace insha Allahu ya wadatar.
2025-08-15 09:31:24
210
user9737345469410 :
muna godiya sosi Allah ya duka Allah farman shugaba Muhammad rasulillah S A W
2025-08-24 22:23:10
0
prox7yb3 :
Menene Dankalin turawa? English name.
2025-08-15 11:00:08
23
jamila Banu :
tun ina yarinya nayi anfani dashi kuma naji sauki sosai.
2025-08-14 07:50:42
42
Nigeria 98 :
wanda yakeson annabi yamin like
2025-08-16 12:33:24
51
hy :
adaice Insha Allah
Shi Allah BA,a masa dole
2025-08-13 14:59:14
50
maniyyaci :
bawan Allah kataimakamini damaganin hanta don Allah
2025-08-18 20:43:20
5
kudii nee :
Mgd sosai
2025-08-19 23:18:26
1
hauwaisahsunusi79gmail.c :
jazakallahu khair 🙏 Amman mlm Arage Rantsuwa dan Allah tunda ba,ayiwa Allah Dole
2025-08-14 05:44:40
74
RT. MJ MAJOR ALMUSTAFA MOVEMNT :
Ni muna nasan maganin sanyin Mara ko mai sanya zubar ruwa ko mai sanya kaikayin gaba da yaddar Allah ana rabuwa dashi
2025-08-15 22:23:54
33
user2941621774615 :
salati goma ga annabi mhd
2025-08-13 19:33:33
157
ubaidullah202 :
𝙄𝙉𝘼 𝘽𝙐𝙆𝘼𝙏𝘼 𝘼𝙈𝙈𝘼 𝙒𝙉𝙉 𝙍𝘼𝙉𝙏𝙎𝙐𝙒𝘼𝙍 𝙏𝘼𝙎𝘼 𝙉𝘼𝙁𝘼𝙎𝘼 𝙂𝙒𝘼𝘿𝘼𝙒𝘼
2025-08-15 08:26:03
17
406 AKIDA🚙🚗 :
Bari mu fara godiya tun kafun mu gwada, amma fa bazanyi sharing ba gaskiya,
2025-08-13 11:16:09
46
basiru borter :
s a w
2025-08-16 23:46:40
7
GURUONE1 :
what is dankali turawa
2025-08-13 19:12:43
7
sagir nuhu karofi :
Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄 ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏