@hala_l_guy: active zainav 😊😊

𝑩𝑰𝑮-𝑳-𝑮𝑼𝒀
𝑩𝑰𝑮-𝑳-𝑮𝑼𝒀
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 13 August 2025 20:29:10 GMT
852057
86391
2043
1173

Music

Download

Comments

bukar_automobile0
bukar_automobile0 :
wanda bai iya tsara mace bah mu hadu anan🥺
2025-08-13 23:30:07
327
matardanalbarka4
MATAR DAN ALBARKA🫂🫀🦋 :
Munzo iyayen love😂
2025-08-14 15:45:21
70
uniquemohd1
يونيق محمد ١ 😷 :
Kai nifa ba wata gardia daxan tsaya inamata magana tana nunan isa kamar wacce ta gaji sarauta’ tuni zan xuba mata kalaman takaici na wuce abuna !😂😅
2025-08-16 07:11:15
14
auwal_meallura1
Auwal Me'allura Hotoro :
Mafiya yawan Mazan da kikaji sun iya soyayya, to Ƴan zaman banza ne.
2025-08-15 19:49:31
18
eashatborno1
eashatborno :
Sekukaji nafarara soyayya 😏😏
2025-08-15 22:22:26
25
alhbardeborno
Alh Barde Borno :
ni zuciyata bazata iya hakura da irin wannan jan ajin ba
2025-08-16 16:41:05
9
zaraismail967
Zara Ismail :
yaron nn yafara batamin rai 😔😰
2025-08-15 09:22:40
11
jibrin.lauwali.sok
jibrin lauwali sokoto wurnodyr :
wandayaburgeshi yayi min like
2025-08-13 20:54:59
45
khalipher
Khaleepher bellow :
Tuni zanyi zuciya na Wuce !
2025-08-16 07:54:53
7
ashraf.saddam5
Ashraf saddam :
bansan meyasa bana iya jurewa yarinya Ina mata magana tana kinmun haka mukai da wata wlh kawai nikuma nakara gaba bansake mata magana ba bana iya lallaba mace nikam
2025-08-15 14:00:45
6
irfaan0013
Ibrahim YBD brake pads& Dj-osm :
Kaga irin matan nan inka auresu wlhi ka shiga hannu saita Allah tayi dan wuyan sha’ani ne dasu
2025-08-18 15:02:09
5
bilal.ali.lukaku
bilal Ali lukaku :
omo you sabi toss one video for me please
2025-08-15 15:43:29
5
aisha.yusuf659
Aisha Yusuf :
to wai tube takalmin na uban mene Kai Kuma maye kasa na washe baki iska sai huramin hakurina me ciwo take😂
2025-08-13 22:59:53
8
yahanasuyusuf
your highness :
Dan darajan annabi kuyi following dina 🙏🥰😂👍
2025-08-18 15:53:05
5
yusuf_khaan
Official -Yusuf📍 :
tsara kwaila d wahala 😁
2025-08-15 09:48:48
5
amdask_studio
Amdask_Studio :
na dau course
2025-08-15 10:35:11
5
ismail.muhammad4533
ismail :
Dan Allah Amin like
2025-08-14 20:52:38
8
sunnahboy24
SUNNAH Boy minna 🛩️🕋🕌📿💫🤲 :
Biga boss🙏
2025-08-14 16:29:13
5
user3280772710847
u :
Sai kukaji bulo yakoma 600
2025-08-13 21:33:12
16
small.sefu
small sefu :
kune kuke kwace wamutane Enmata sutabasu wahala Allah ya,isa😅😅
2025-08-14 21:32:11
5
mrfunnny
MrFunny :
kai kullum Magana daya bakada talent neh
2025-08-14 11:37:20
5
barclaytomcat
Mohammed__ :
No be her boyfriend carry her go that place ?
2025-08-15 11:48:24
5
huzaifakabirismai
huzaifakabirismai :
gaskiya takwarana Wani lokacin abunda kke baya kyautawa ansa ranar abokina Ankusa biki yaga video dinka da yarinyar hartal baka number waya wllhi tunda yagani yafasa munyi munyi dashi Amma karshe anfasa auran nata yakamata agyara sosai
2025-08-15 13:23:08
5
abubakarabdullahimusa2
abubakarabdulla Musa🇳🇬✈️🇸🇦 :
Zainaf gidan Aji 😂😳
2025-08-16 11:54:58
6
To see more videos from user @hala_l_guy, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About