@najbelnursinghome: #healthtalk #najbelnursinghomeandmaternit #hepatitisbvirus PATITISBVIRUS

Najib Bello
Najib Bello
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 13 August 2025 22:32:11 GMT
56207
2417
59
167

Music

Download

Comments

teemarh726
Princess zarah :
Ance ba a warke wa
2025-08-15 14:34:52
2
angonjanam63
CHIARMAN MIJIN JANAM :
please dan Allah Ina kk da xama
2025-08-14 11:05:34
2
maman.ammiy
maman ammiy :
Nima ance ina dashi Dana je awun ciki sai aka cemin wai ba wani mgni da zan Sha na warke
2025-08-30 15:58:53
1
mmnjunior449
mmnjunior :
bansan wanne stage nawa yake ba an min LFT lfylw amma da anyi blood test zaa ganta
2025-08-16 20:17:00
1
nbka32
nazeer ishak :
slm dan Allah aina zan sameku
2025-08-15 22:27:48
1
bin_ahmad229
Bin Ahmad :
Assalamu alaikum Dr Dan Allan shin Ana warkewa daga Hepatitis b?
2025-08-17 12:04:40
0
matarmijinta35
matar mijinta@43 :
aslm dan allah idan akace kari ya fito a tsakiyar koda shi ake nufi da ciwon koda?
2025-08-19 22:07:40
0
harunalawal216
harunalawal216 :
thanks you
2025-08-16 07:01:09
1
aminuharunamuha41
Aminu Haruna Muhammad :
ana warkewa sosai wlh
2025-09-05 08:44:00
1
awwaluharuna
Maman Nuury :
wallahi doctor daga naje awon ciki akace ina da ita yazanyi
2025-10-14 21:50:07
1
real_keeng_cee
SIRDEEQ🕋❤️✊ :
WLH ABIN DA KE DAMUNA KEHNAN
2025-08-16 20:37:14
3
balancygandi
balancygandi :
allah ya kare dukkan musilmi
2025-08-16 23:27:19
3
user5433249857287
billy :
karya ne
2025-08-16 12:14:35
1
al_bashir_textile
al_bashir_textile :
Allah Ya saka da mafificin alkhairi
2025-09-28 20:27:28
0
hajiya0326
Sayyada fatima03 :
Baban mu kam bai gane ba lokacin da ya gane kuma lokaci ya kure Allah ya masa rasuwa 🥺😭😭😭
2025-08-21 08:37:33
1
user6794829437245
ummu Talatu haruna :
ya Allah kai mna Arxikin lfy🙏 jaxakallahu kharan likita🙏
2025-09-12 17:09:08
1
mmnjunior449
mmnjunior :
kuma na rasa wani mataki ya kamata in dauka akan hkn
2025-08-16 20:17:36
0
ustax35
ustax :
please send me your address
2025-08-21 13:26:14
0
sahabi556
sahabi ridwan kaduna :
Dr maye alamominta ajikin mutum
2025-09-03 09:03:15
0
amjtown
@amjtown :
slm Dr,mijina yana dashi amn ni ban dashi although nayi rigakafi kuma yana shan magani hope hakan is ok....ataimaka a min video kan seizure disorder🙏
2025-08-22 21:49:49
0
rabiu_a_usman
Rabiu A Usman :
subhanallah ,,, Ina mafita
2025-10-03 01:27:12
0
ibrahimnasiru15
Inyass M naseer :
jazakumullah Dr Dan allah Dr number nakebuqata inada tambaya sosai wllahi
2025-09-21 21:15:29
0
user6010667606065
oum teemah mdgr gdn qamshi :
Pls doctor mutum zai iya cin kayan ciki
2025-09-12 10:14:46
0
a.i_nurse
🩺Nurse_Abba_Isa :
Labari mai dadi shine ana iya rigakafin ta. Sannan ga accurate stage ya immune system yakan iya overcoming dinta.
2025-08-13 23:58:30
4
To see more videos from user @najbelnursinghome, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About