@arewa.medium: Auta Mg MAKAUNIYA #taurari #taurarialbum #aishasoba #autamgboy

Arewa Medium
Arewa Medium
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 14 August 2025 17:56:45 GMT
1862713
144082
3559
5944

Music

Download

Comments

hauwabbkumbo1
HAJIYA JIDDAH :
wakokinka sun hadu amma idan zakayu video kadaina yi da tsoffin mata turgu daddu😃
2025-08-17 16:08:22
71
muryararewa48
Muryar Arewa🇳🇬# Voices :
Nura m inuwa yayiwa soyaya wani mugun naushi, hamisu breaker ya sumar da ita, Auta mg boy me yasa zaka farfado mana da ita, daga dogon summanda tayi, da yanzu kowa ya huta
2025-08-19 22:10:43
77
shatouh28
𝐴𝑦𝑠ℎ𝑎𝑡𝑢_𝐸𝑙𝑒𝑔𝑎𝑛𝑡💚 :
Wakokin ka suna sawa muna fadawa soyayya💔😩
2025-08-19 00:25:52
167
sheedat2222
Rasheedat❤️ :
wakar Nan akwai kashe zuciya 😔
2025-09-27 15:04:55
31
fiddausiabdullahi24
fiddausi abdullahi Fido :
Jama'a yauzan fara soyayya amma en comments kunemu min saurayi🥰🥰🥰💃💃💃
2025-09-17 20:23:53
25
eashatborno1
eashatborno :
Sekukaji nafarara soyayya 😅😅😅😅
2025-08-26 12:44:43
25
abbaryusif
Abba R Yusif :
Nifa na sallama maka indai wakar Soyayya ce inajin Babu kamar ka yanzu gaskiya 🥰🥰
2025-08-18 13:06:48
32
minjibir66
🎀🇸🇦maimunatu💚🤍💚 :
asi da kai mg🥰🥰🥰
2025-08-23 04:09:50
5
aunty5077
aunty5077 :
kuma ka kuskura kasa mana samha a wakar nan 🙄🙄🙄😒😒
2025-08-18 16:47:37
25
cherish.omoruyi
Aliyu autan mama :
aslm oga❤❤️❤️
2025-12-25 09:40:10
7
abbasumar38
Abba s umar :
abarwa Auta MG boy wakar soyayya mai kwantar da hankali......lokacinsa ne yanzu kam♥️
2025-08-18 12:54:40
9
officialkhaliladam
KHALIL ADAM :
ko zaka yanka ni bazan sake soyayya ba
2025-08-29 20:00:27
13
laluwa.dayi
laluwa dayi :
Allah ya jahzamani sniya
2025-08-18 16:01:19
8
nagoma4242
YA MALAM4242 :
gaskiya auta duniyane
2025-08-17 14:03:50
5
fiddy_fiddy
Fiddausi Abdullahi🇳🇬🇵🇹 :
Mg tsaf zaka kai mutum kabaro da waƙoƙin ka🥰
2025-10-06 13:20:15
6
user49418339558112
Nana مريم :
Magana ake ne
2025-08-18 12:55:00
13
youngerproff1
Nuhu Yau Professor✔️ :
Dan sayyida amina 💙 Mijin sayyida khadija💚 Baban sayyida Zahara ❤ Muhammadur rasulillah S💚A💙W❤A📿
2025-08-21 12:44:19
8
dollars9435
Ummu Dollars :
Auta ka kyale min waya haka duk ka cike min waya da wakokinka🥰
2025-08-17 16:22:22
9
saeed_kanyaa
Տα'єєd_ᛕαהyāā⛎ :
saura kuma kasamana tsohuwar mace akai dan bazamu yafe ba
2025-08-18 21:49:29
23
shehu.aliyu38
Shehu Aliyu :
auta mg boy
2025-08-18 16:16:42
13
user27555162419668
@shehu3121@yusuf :
muna yinka
2025-08-17 16:31:12
7
cuteaseeglam
Aseeya🥰🥰🥰🥰🥰 :
na am waye yake kirana ananne 😂😁😃😄😄
2025-08-17 12:38:21
12
zahsmultigallery
Zahra sale yakubu :
Saura inka tashi yin vedio ka saka mana tsaffi 🤣🤣🤣
2025-08-20 22:49:15
11
direbailori
salisuAdamlamba :
auta mg dan.allah.na roqeka dan Annabi Muhammad du kayi wa.annabi.qasida.kanada murya mai.dadi❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😳😳😁😁😁😁😁😁
2025-08-18 08:35:10
14
muhd_enuwa
muhd_enuwa :
wallahi sai sun jira 🥰
2025-08-17 18:59:11
5
To see more videos from user @arewa.medium, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About