@malamismaildanmadin: #saudiyyatiktokhausa #usa🇺🇸 #italy #Love

Malam ismail dan madina
Malam ismail dan madina
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 16 August 2025 14:23:41 GMT
1283946
61988
1872
9046

Music

Download

Comments

faeezatou70
@Faeeza💍💎 :
wlhi nima nayi, ajiyan kuma wlhi najidadin jikina alhmdullhi, harbaccidabanayi nayi, saidai bansamu kaikayi koma kanmashekiyaba kawai sainai anfanida ganyen magarya.
2025-08-17 10:01:03
80
hisquee07
His~Queen👑 :
Don Allah wani sirri ne wanna videon na fara gani don Allah ayi tagging dina a asalin video, Ina bara don girman Allah 😭😭😭
2025-08-17 18:41:22
114
zullybeb4
YAR AL,JANNAH 🕋🤲 :
malam dan darajar annabi Muhammad katemaka abani da fai na aure inason nayi aure
2025-08-19 08:24:10
44
maryamah8118
maryamah❤️♥️ :
nashirya aure Amma banason me mata
2025-09-16 18:57:00
24
aisha.yar.kasa
Aisha Yar Kasa :
Wlhi nayi senayi mafarkin guguwa da ambaliyar ruwa se day ina tashi daga baci gabana yata faduwa tin jiya haryanzu
2025-08-21 07:58:56
28
fatima18334
yar mutan daura🇳🇬🇸🇦 :
wlh shekarata takwas Ina zawarci Kuma rabamu ne akayi d mijina Ga iska d akahadani dashi Har yanzu
2025-09-14 14:06:53
11
basheermorai
Manbash :
nima nayi wannan siri kuma naji dadi Allah yasaka maka da alkhairi Allah yajikan magabata
2025-08-24 16:53:49
12
user9610536268255
kadija Yar auta🥰🥰 :
MLM munaso nasamu haihuwa Dan Allah
2025-08-24 13:42:55
10
billson247
Dantera :
maison abashi wannan sirrin yamin like
2025-09-17 08:28:42
15
potablepotable1
🇳🇬🇳🇬% Potable %🇳🇪🇳🇪 :
dan girman Allah ina so insani sai da dare ko a kowane lokaci mutun zai iya yi
2025-08-28 23:37:09
7
masaud_jangudo
Masaud Abu Zainab🇳🇪 :
to ai baka faɗa ba ko minene sannan jama'a da yewa basu san minene kafaɗa ba kuma video yatafi sosai miyasa baka ƙara mai maitawa ba ai sake mai maitawa zakayi kagane da yewa basu san minene ba a kara mai maitaws
2025-11-03 15:35:20
5
haleemahalkasim26
ummuaslam ❤️😇 :
mlm dan girman allah kabani na iska wlh mlm maza sunfi bakwae daga sun shiga gd neman izini shikenan basa dawowa mlm wani ya shiga ina tsoro karya wuc
2025-09-25 11:32:30
6
user8192993221491
Abba Aisami :
muyiwa Annabi Salati zamu Dace 😊
2025-09-20 11:02:11
5
healthcare1998
muhammad(attamma). :
Allah ya saka da alhairi ☺️😊
2025-09-29 20:09:19
6
user5193936826789
Sardaunan Rimi sai hamdala :
Allahumma salliwasallim
2025-09-20 13:54:25
10
user9633326932381
SHAMSIYA IBRAHIM :
slm mlm dan Allah ya,akeyin shi dan annabi
2025-10-05 17:38:23
7
docteur6502
Docteur :
Asalamou alaikoum malam baka fadi sirrin bah
2025-09-30 21:58:37
6
maryamah8118
maryamah❤️♥️ :
dan Allah malam abani sirri akwai wanda nakeso yazo gidanmu yace baya sona,dan Allah,inada wanda najeso
2025-09-14 22:27:26
11
ummeey777
Ummiie🦋 :
Dan girman Allah malam ka fada mana wannan sirrin Dan Allah alfarma annabi Muhammad sallallahu alaihi wasalm
2025-08-17 17:25:48
49
zakariyaahmadu22
nalashi :
malam akwai iska a jikina na kashe kudi malam ba adadi ba ta barni a bani sirri na iska da annabi s a w 🙏
2025-08-17 08:11:05
16
wuntis58gul
خديجة🌹❤️ :
Yaza,ayi kagane kanada asiri ajikinka sannan taya zaka gane asirin Ya fita
2025-08-17 15:23:07
15
user9579996108008
zainab :
e wallahi malam yanayi nimanayi Kuma najidadi allah ya karamaka lafiya
2025-08-16 20:12:40
33
jamilasm1
jamilasmuhd :
nayi Amma naji juwa ! da tsikar jikina ta dinga tashi
2025-08-18 18:19:03
14
aishatabdullahi92
Aishat Abdullahi :
Nima wlh abubuwa da yawa sunaso su sameni na,sai kaji shiru.
2025-08-18 15:22:54
20
user9745294247293
Mom Nihal🥰 :
Dan Allah wani yayi tagging dina akan vidio din
2025-08-18 21:05:38
13
To see more videos from user @malamismaildanmadin, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About